s4s.home.blog Gina Dan’adam, mutunta shi da kuma bashi damar walwala, samar masa da ingantacciyar lafiya da ingantaccen ilimi shine sharbar romon dimokaradiyya. Wannan shine babban mafarkin Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau, kuma sune dokoki da kudire-kudiren da yake kokarin tabbatarwa a kujerar Sanata.
