About

As-salaamu alaikum warahamatullah wabarakatuh

Godiya ga Allah subhanahu wa ta’ala da ya bamu ikon kirkirar wannan tasha masamman domin tallata kyawawan manufofi da kyawawan ayyukan maigirma Sanatan Kano ta tsakiya Sen Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) Mun kirkiri wannan tasha ne domin bada irin tamu gudunmawar ga Sardaunan Kano domin jama’a da masoya su amfana.

Wannan tasha ba kakakin Sen Ibrahim Shekarau bace, hasali ma bata magana da yawunsa, duk abinda aka gani ko aka ji ko aka karanta ba umarnin Sen Ibrahim Shekarau bane, illa dai soyayyar da ke tsakani mawallafin da Sen Ibrahim Shekarau, wannan ya sa muke wallafa abinda kuke gani ko ji ko karantawa.

Za ku iya kama wannan tasha cikin sauki akan adireshinta kamar haka; s4s.home.blog

Mawallafin tashar: Ibrahim Ali Ahmad (Na’Allah Raheemeeb)

Design a site like this with WordPress.com
Get started