KOWA DA RABON DA ALLAH YA RUBUTA MASA

Daga Umar Faruq Muhammad: A shekarar 2002/03 damu akayi Gwagwarmayar nemawa Mal. Shekarau Gwamna, bayan yawon Kamfen mune muka kasa muka tsare Akwatinan zabe. Da Allah yabada Nasara Mallamin ya nada wadanda Allah ya tsaga da rabon su manyan Mukamai, a ciki harda Kwamishina Kafi Gwamna dakuma Fulagan Gwamnatin. A damar da Mutanen can sukaContinue reading “KOWA DA RABON DA ALLAH YA RUBUTA MASA”

Sakon taya murna ga Sen Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano

SHEKARAU 4 SENATOR (S4S) A madadin shugabanni da magoya bayan Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S) Muna taya mai girma Sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, murnar cika shekara goma da nada shi a matsayin Sardaunan Kano na farko a jihar Kano. Allah ya kara jagora da daukaka. Haka kuma, muna karaContinue reading “Sakon taya murna ga Sen Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano”

Sen Ibrahim Shekarau ya karbi bakuncin dattijan siyasar Kano

Yau Alhamis 30/1/2020 Mai girma sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, ya karbi bakuncin mai baiwa Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam shawara akan harkokin komai da ruwanka (Special Adviser on Special Duties) Alh Hamza Usman Darma tare da daya daga cikin manyan ‘yan siyasar Jihar Kano AlhContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya karbi bakuncin dattijan siyasar Kano”

Sen Ibrahim Shekarau yayin tattaunawa da ‘Yan kwamitin sa

Mai Girma Sanatan Kano ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, tare da ‘yan kwamatin sa na Majalisar Dattawa, suke tattance sunayen da Mai Girma Shugaban Kasa Muhammad Buhari, ya gabatarwa da Majalisa na Ma’aikatan Majalisar. Wato National Assembly Service Commission. Allah ya taimaki Mai Girma Sardaunan Kano. Sako Daga S4S

Sen Ibrahim Shekarau ya halarci bikin rantsuwa

Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. Ya halarci rantsar da Hon Alhassan Ado Doguwa mai wakiltar Tudun Wada da Doguwa da Hon Ali Datti Yako wakilin Bebeji da Kiru. Wanda aka sake zaben su a ranar Asabar, 25/1/2020 Allah ya yi mu su jagora. Muna taya su murna. SakoContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya halarci bikin rantsuwa”

Godiya ga Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Dr Ahmad Ibrahim Lawan

A madadin shugabani da magoya bayan kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S) Muna mika sakon godiyar mu ga Mai Girma Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Dr Ahmad Ibrahim Lawan, tare da jagoran mu, Sanata Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. Bisa nada; 1. Hon Bashir Hayatu Jantile, 2. Khalid Ibrahim Shekarau A matsayin mataimaka na ShugabanContinue reading “Godiya ga Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Dr Ahmad Ibrahim Lawan”

Muna kokarin kawo jituwa tsakanin Ganduje da Sarkin Kano — Ibrahim Shekarau

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai ci, Ibrahim Shekarau ya yi martani a kan rikicin da ke tsakanin masarauta da gwamnatin jihar Kano. Ya ce yana iya bakin kokarinsa ta karkashin kasa don ganin an samu jituwa tsakanin Gwamna Abdullahi Ganduje da Sarki Muhammad Sanusi II. A wata hira da ya yi da shafinContinue reading “Muna kokarin kawo jituwa tsakanin Ganduje da Sarkin Kano — Ibrahim Shekarau”

KWANKWASON KARFE

Daga Umar Faruq Muhammad: Idan zakayi awo da Ma’auni na Jarumta zaka ga sakamako cewa Musa Ilyasu Kwankwaso shine Kwankwason Karfe, Madugun zare Idanu kuwa sai dai ka kirashi Kwankwason Roba. Shugaban Karamar Hukumar Madobi kawai yataba rikewa a Mukamin Zartarwa, sai Kwamishinan Kananan Hukumomi dayayi a zamanin Sardaunan Kano dakuma lokacin Khadimul Islama, ammaContinue reading “KWANKWASON KARFE”

Sen Ibrahim Shekarau na gayyatar magoya baya zuwa daurin auren Sani Bin Umar

A madadin maigirma Sen Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, ni Abdullahi Ahmad Tadada, shugaban kungiyar (S4S) ina farin cikin gayyatar dukkanin magoya bayan Sardaunan Kano, zuwa wajen daurin auren hadimin sa kuma Sakataren Kungiyar SHEKARAU4SENATOR (S4S) Sani Bin Umar. Karkashin Jagorancin Sen Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, wanda za ayi kamar haka:- Rana:- Lahadi 26/01/2020. Wuri:- KawonContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau na gayyatar magoya baya zuwa daurin auren Sani Bin Umar”

DAGA LANDAN ASABAR, 18 JUNAIRU 2020.

Manyan ma’aikatan gwamnatin tarayya 47 Daga cikin shugabannin gudanarwa da manyan jami’ai sun shirya domin fara Jarrabawar Karin matsayi Na Shekarar 2019 a Babban Ofishin Najeriya dake Landan. Jarrabawar na gudana a cibiyoyi guda huɗu a duk faɗin duniya . An fara shi cikin dukkanin cibiyoyin guda huɗu lokaci guda duk da bambancin lokaci, CibiyoyinContinue reading “DAGA LANDAN ASABAR, 18 JUNAIRU 2020.”

A ci gaba da ziyarar kasar Gambiya

A Rana Ta Uku, Kuma Ta Karshe A Ziyarar Da Kwamatin Majalisar Dattawa Dana Wakilai Na Majalisun Najeriya, Karkashin Jagoranci Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, Yake Jagoran ta. 1.Sun Ziyarchi Ofishin Jakadancin Najeriya Dake Banjul Kasar Gambia. 2.Sun Tattauna Da Clerk Na Majalisar Kasar Gambia Momodon A. SIZEContinue reading “A ci gaba da ziyarar kasar Gambiya”

Sen Ibrahim Shekarau Mikiya Mai Hangen Nesa

A ci gaba da kawo muku abubuwan da Mai girma Sen Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya bujuro dasu, za mu ci gaba kamar haka; a) Daukar ma’aikata masu taimaka ma sa a ofishin sa na Sanata. b) Shirin sa na hada hannu da shugabannin kananan hukumomin Kano ta Taskiya domin kawo ayyukan da za suContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau Mikiya Mai Hangen Nesa”

Sen Ibrahim Shekarau daga kasar Gambiya a ci gaba da ziyarar aiki

A Rana Ta Biyu, A Ziyarar Aiki Da Wakilan Majalisar Dattawa Da Na Majalisar Wakilai Suke Yi A Banjul Kasar Gambiya. Karkashin Jagorancin Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. 1.Kwamatin Sun Tattauna Da Mataimakin Shugaban Majalisar Kasar Gambia, Momodon L. L. Sanneh 2.Haka Kuma Sun Gana Da Shugaban Masu Rinjaye NaContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau daga kasar Gambiya a ci gaba da ziyarar aiki”

An sake dage yanke hukuncin zaben gwamna na Kano

Daga Abdullahi Ahmad Tadada: Kamar Yadda Muka Sani Cewa A Yau, An Koma Zaman Kotun Koli Akan Zaben 2019 Da Akayi wa Mai Girma Gwamna Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam Da Mataimakinsa Dr Nasiru Yusif Gawuna Dukkan su Na Jam’iyyar A. P. C. Wanda Kuma Allah ya Basu Nasara. Daga Bisani Jam’iyarContinue reading “An sake dage yanke hukuncin zaben gwamna na Kano”

Hukumar ‘yan Sanda sun shirya tsaf wajen tun karar zaben 25 ga wannan wata

Asabar 25, Janairu ce ranar da hukumar zabe ta sa domin a sake gudanar da zabukan da kotu ta bada umarni, hukumar zabe karkashin kwamishinan zabe na INEC a Kano Professor Risqua Shehu ya gana da masu ruwa da tsarki na jam’iyyun da zasu shiga zaben. Yaja hankalin masu ruwa da tsarki cewa zasu gudanarContinue reading “Hukumar ‘yan Sanda sun shirya tsaf wajen tun karar zaben 25 ga wannan wata”

Hukumar ‘yan Sanda sun shirya tsaf wajen tun karar zaben 25 ga wannan wata

Asabar 25, Janairu ce ranar da hukumar zabe ta sa domin a sake gudanar da zabukan da kotu ta bada umarni, hukumar zabe karkashin kwamishinan zabe na INEC a Kano Professor Risqua Shehu ya gana da masu ruwa da tsarki na jam’iyyun da zasu shiga zaben. Yaja hankalin masu ruwa da tsarki cewa zasu gudanarContinue reading “Hukumar ‘yan Sanda sun shirya tsaf wajen tun karar zaben 25 ga wannan wata”

Sakon taya murna daga S4S

Shugababnin kungiyar #S4S ta jiha karksahin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada muke mika sakon taya murna ga daya daga cikin hadiman mai girma Sardaunan Kano Sanatan Kano ta tsakiya wato Engr. Bello Sani Gwarzo bisa rabauta da yayi ta kujerar Executive Director na Hadejia Jama’are. Allah Ubangiji (S.W.A) ya sanya alheri ya taya riko ya kaudaContinue reading “Sakon taya murna daga S4S”

Sen Ibrahim Shekarau a hirar sa da gidan radio Najeriya na Kaduna

Daga Abdullahi Ahmad Tadada: A yau Asabat 11 ga Janairu 2020 da misalin karfe goma na safe zuwa sha biyu na rana, tare da Zonal Director na FRCN Mallam Buhari Awwalu Sanata Mallam Ibrahim Shekarau ya fadi muhimman abubuwa guda goma. GA SU A JERE: Na daya: Abubuwa biyu ne zasu gyara harkar zabe aContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau a hirar sa da gidan radio Najeriya na Kaduna”

KWANKWASO YA MURKUSHE KUDIN ‘YAN FANSHO BILIYAN TARA

Daga Bello Muhammad Sharada: A cikin hira da ake yi da Sanata Mallam Shekarau a yanzu ta gidan rediyon tarayya na Kaduna, ya yi bayani cewa a cikin shekara guda da barinsa daga kujerar gwamnan Kano, tsohon gwamnan Kano Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya murkushe kudaden da aka tara na ‘yan fansho har naira biliyanContinue reading “KWANKWASO YA MURKUSHE KUDIN ‘YAN FANSHO BILIYAN TARA”

Ga Kadan Daga Kudurorin Da Sanata Ibrahim Shekarau Ya Gabatar

Kamar Yadda Al’umma Suka Zabi Mai Girma Sardaunan Kano Kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau. Ga Kadan Daga Kudurorin Da Ya Gabatar Kamar Haka. Bayan An Rantsar Da Yan Majalisa, Sun Zabi Shugabanin su.Sannan Sun Tantance Ministochin. Ga Kadan Daga cikin Kudurorin. 1.Mal Dr Ibrahim Shekarau, Ya Kai Kuduri Akan Koyawa MalamaiContinue reading “Ga Kadan Daga Kudurorin Da Sanata Ibrahim Shekarau Ya Gabatar”

Za mu kawo muku ayyukan ci gaba da Sen Ibrahim Shekarau zai kawo na ci gaba

Daga Abdullahi Ahmad Tadada: A Yau Da Yardar Allah Zamu Kawo Muku Irin Ci Gaban Da Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, Zai Kawo wa Kasa, Jihar Kano Da Kuma Sanatorial Dinsa. Kasance Da Taskar S4S. Sako Daga S4S #SenIbrahimShekarauMedia

KANO CENTRAL: Sabon Tsari

Daga Umar Faruq Muhammad: Bayan ganawa da Shugabannin Mulki da Shugabannin Jam’iyyar APC na Kananan Hukumomin Kano ta tsakiya, a Jiya da Shekaran jiya Sanata Mal. Shekarau Sardaunan Kano yakara ganawa da Shugabannin Jam’iyyar da Kodinotocin sa na wadannan kananan Hukumomin. Wannan yana nuna Sardaunan Kano ba da ka yake wakilcin mu, wakilci ne maiContinue reading “KANO CENTRAL: Sabon Tsari”

Kano Ta Tsakiya Sun Zabi Jajircen Sanata kuma Tsayayyen Namiji

Daga Abdullahi Ahmad Tadada: Aiyyukan Da Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano,Yayi A Lokacin Da Ya Zama Ministan Ilimi Najeriya. Abun Da Yasa Zamu Kawo muku Kadan Daga Cikin Aiyyukan Alheri Da Yayi Shine, Domin Sanin Cewa Al*Ummar Kano Ta Tsakiya Sun Zabi Jajirce, kuma Tsayayye Namiji, wakili Nagari.Continue reading “Kano Ta Tsakiya Sun Zabi Jajircen Sanata kuma Tsayayyen Namiji”

Sakon taya murna ga Hon. Mahmud Madakin Gini

A madadin jagororin #S4S Alh. Salisu Indabawa da kuma Alh. Haruna Muhammad Gama (Garkuwar Sardauna) da kuma shugabanninta na jiha dana kananan hukumomi karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada muke amfani da wannan dama domin mika sakon taya murna ga Alh. Mahmuda Madakin Gini bisa nada shi S.A na Commerce da mai girma Gwamna Dr. AbdullahiContinue reading “Sakon taya murna ga Hon. Mahmud Madakin Gini”

MASANIN QABLI DA BA’ADI SHIKE LIMANCI

Daga Umar Faruq Muhammad: Bayan ganawa da zababbun Shugabannin kananan Hukumomi na Kano Central wanda Sanatan Tsakiyar Kano yayi a ranar Alhamis, yau Litinin Sanatan yagana da Shugabannin Jam’iyyar APC na Kano ta tsakiya. Duk fa wannan salo ne da Sanatan yakebi don gano bakin zaren ta yadda zaiyi amfani dashi don dinke duk wataContinue reading “MASANIN QABLI DA BA’ADI SHIKE LIMANCI”

Sen Ibrahim Shekarau ya karbi bakuncin Hon Kwamishina Shehu Na’Allah Kura

Daga Abdullahi Ahmad Tadada: 6/1/2020 A Wannan Dare Mai Girma Kwamishinan Kudi Da Tattalin Arziki Na Jihar Kano Hon Shehu Muhammad Na’allah Kura. Ya Kaiwa Jagoranmu, Mai Girma Sardaunan Kano Kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau,Ziyarar Girmamawa. Tare Da Sanya Masa Albarka A Wannan Matsayi Da Mai Girma Gwamna Jihar Kano DrContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya karbi bakuncin Hon Kwamishina Shehu Na’Allah Kura”

Design a site like this with WordPress.com
Get started