A madadin jagorori, shugabanni na jiha da kananan hukumomi da mambobi da Sen Ibrahim Shekarau MEDIA da dukkanin masoya Senator Ibrahim Shekarau CON Sardaunan Kano. Kungiyar s4s.home.blog Shekarau for Senator Campaign Team. Muna taya Shugaban mu, jagoran mu na siyasa kuma abin alfaharin mu, Senator Ibrahim Shekarau CON Sardaunan Kano murnar cika shekaru 65 daContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya cika shekaru 65 masu albarka”
