SAKON TAYA MURNA DA KUMA BANGAJIYA.

A mamadin jagororin #S4S wato Alhaji Salisu Indabawa da Alh. Haruna Muhammad Gama (Garkuwar Sardauna) da kuma shugabanninta na jiha dana kananan hukumomi karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada. Muke amfani da wannan dama domin mika sakon bangajiya ga masoya da jama’ar Kano ta tsakiya da kuma yan jam’iyyarmu ta APC mai albarka bisa fitar dangoContinue reading “SAKON TAYA MURNA DA KUMA BANGAJIYA.”

FADUWAR BAKAR SHAFA!

Bayan kammala zaben 2015 Abdullahi Rogo ya Jagoranci wata kangararriyar tawaga dasuka kangarewa Amintacciyar tafiyar Fadar Mundubawa. Daga cikin dalilin su na waccen Kangarar shine wai Jagorancin Mundubawa yanada sako -sako a harkar samun Nasarar zabe, Tauhidin su yanuna musu sai an hadu da Kwankwaso za’a iya cin zabe, Kwankwaso ne Jagoran da zai rufeContinue reading “FADUWAR BAKAR SHAFA!”

BAMBANCIN MUMBARIN HUDUBA DA NA MASU ASHARIYA

Shekaranjiya Juma’ah itace Jajiberin Zaben Shugaban kasa da Majalisar Dattawa data wakilai. Mafi yawan Limaman Juma’ah sunyi amfani da Mumbarin su wajen kiran Al’umma suyi Nagartaccen zabe, sun siffanta irin Mutanen da yakamata a zaba. AlhamdulilLah, alamu sun nuna tasirin Mumbarin su ya zarta na Masu Ashariyya, domin Mutane suna daukar irin hudubobin da MallamaiContinue reading “BAMBANCIN MUMBARIN HUDUBA DA NA MASU ASHARIYA”

Kwankwasawa Sun Fara Tonon Sikili

Ba nine na fada ba, dayan nan ne ya fada 1. An baka naira milyan d’ai-d’ai ka bawa kowanne dan takarar majalisar jiha na jihar kano ka basu naira dubu dari biyar biyar 2 . An baka kabawa kowanne dan takarar majalisar wakilai milyan daya da rabi ka basu dubu dari bakwai da hamsin hamsinContinue reading “Kwankwasawa Sun Fara Tonon Sikili”

SHEKARAU YA CI MAZAƁAR SA Mazaɓar Sanata Mal. Ibrahim Shekarau GIGINYU WARD Mallam Ibrahim Shekarau’s polling unit President: APC 219 PDP :27 Senator APC 188 PDP:84 Reps: APC 148 PDP:108 AN KAYAR DA KWANWKASO A MAZAƁAR SA Mazaɓar Tsohon Sanata Rabi’u Kwankwaso KWANKWASO WARD Rabi’u Musa Kwankwaso’s polling unit Malamai Polling Unit 001 President APCContinue reading

Idan Ma Banda Tsaurin Ido…..

Muna sa ran gobe In Sha Allah kamar e yanzu mun yi janaizar Kwankwasiyya a Jihar Kano. Inda Sanatocin mu guda uku duk zasu lashe zaben su, sannan yan majalisar taraiya su 24 suma tas zamuyi cinye du da Izinin Allah. Kai idan ma banda tsaurin ido na yan Kwankwasiyya, ina Ali Madaki zai jaContinue reading “Idan Ma Banda Tsaurin Ido…..”

Jumma’a Ranar Hutuce A Najeriya

#S4S2019 Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ware ranar Jumma’a 22/2/2019 ta zama ranar hutu ga ma’aikata domin su sami sukunin yin tafiya-tafiya zuwa garuruwansu su gudanar da zabe. Wannan sanarwa ta fito ne daga bakin Ministan cikin gidan Danbazau wanda babban sakataren ma’aikatar Georgina Ehuriah ya wakilta. A cewar Danbazau wannan hutu bai shafi ma’aikatan bankunaContinue reading “Jumma’a Ranar Hutuce A Najeriya”

Lambobin Jami’an Tsaro Na Katta-Kwana

#S4S2019 Rundinar ‘yan sandan Nigeria ta fitar da nambar wayoyi sashin Operation na rundinar ‘yan sandan Nigeria jihohi 36 da babban birnin tarayya Abuja wanda ‘yan Nigeria zasu kira domin isar da rahoton gaggawa akan barazanar tsaro da aka gani yayin gudanar da zabe a garuruwansu dake fadin tarayyar Nigeria Ga nambar wayoyin jami’an ‘yanContinue reading “Lambobin Jami’an Tsaro Na Katta-Kwana”

Bamu Amincewa Kowane Mutum Yin Aiki Da Na’urar Tantance Katin Zabe ba – Prof. Yakubu

#S4S2019 Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta Prof. Mahmood Yakubu ya sanar da manema labarai a yayin wata ganawa dasu cewa, ba gaskiya bane labaran dake zagayawa cewa, akwai wasu mutane daga wajen hukumar da aka amince su seta na’urar da take karanta katin zabe wato card reader. Prof. Yakubu yayi wannan bayani ne yayinContinue reading “Bamu Amincewa Kowane Mutum Yin Aiki Da Na’urar Tantance Katin Zabe ba – Prof. Yakubu”

Garuruwan Harbau Da Jangefe Za Su Amfana Da Dam

Aiki Aiki Aiki Aiki Aiki Aiki dai Engr Sani Bala Idan baku manta ba dai Wakiln Kunchi Da Tsanyawa ya samarda Dam a garin #Danjaka dake karamar hukumar Kunchi da kuma garin Kwarwa dake karamar hukumar Tsanyawa yadda ya saba to ya qara a yau 19/2/2019 mai gayya mai Aiki Honorable Dr. Engr Sani BalaContinue reading “Garuruwan Harbau Da Jangefe Za Su Amfana Da Dam”

Mu Tashi Mu Farka Domin Kare Kasarmu

#S4S2019 San zuciya, handama da babakere shine ya addabi Najeriya kuma yayi mata dabaibaiyi wajen rashin cigaban Kasar, wannan bayani ya fitowa ne daga bakin shugabannin kawo zaman lafiya na Kasa Gen. Abdussalami Abubakar (mai ritaya) da Bishop Mathew Hassan Kukah A cewarsu, ya zama wajibi ga al’ummar Najeriya su kare dimokaradiyya, su rungumi gudanarContinue reading “Mu Tashi Mu Farka Domin Kare Kasarmu”

Kada Mu Sake Amincewa Da Su

#S4S2019 ‘Yan Najeriya na bukatar shugabanni masu kishin kasa masu tabbatar da an maido da zaman lafiya arziki da cigaba da walwala, ba zamu amince da komawa gidan jiya ba musamman a hannun mutanen da suka maida kasar baya. Kowa ya sani cewa, Jam’iyyar PDP ta fito fili ta nemi afuwar Al’ummar Najeriya saboda sunsanContinue reading “Kada Mu Sake Amincewa Da Su”

Sojojin Najeriya Sun Karbi Umarnin Shugaban Kasa

#S4S2019 Kakakin sojojin Najeriya yasha alwashin yin biyayya ga Shugaban Kasa kuma babban kwamandan tsaro sau-da-kafa wajen aiwatar da umarnin da ya bayar game da masu satar akwatin zabe a yayin gudanar da zaben a Najeriya. Kakakin sojojin Najeriya Sagir Musa yace, da zarar babban kwamanda ya bada oda sai aiwatarwa kawai batare da waniContinue reading “Sojojin Najeriya Sun Karbi Umarnin Shugaban Kasa”

Shugaban Jam’iyyar PDP Na Kasa Ya Zargi Buhari

#S4S2019 Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa Prince Uche Secondus yace Shugaban Kasa Buhari yana tunzura jami’an tsaro domin yin kwacen mulkin Kasar da taimakonsu, yace bai taba ganin Shugaban da yayi umarni a kashe Al’ummar kasa ba sai Buhari. Zabe ba harka ce ta jami’an sojoji ba, don haka bai kamata ace soja ya shigaContinue reading “Shugaban Jam’iyyar PDP Na Kasa Ya Zargi Buhari”

Jam’iyyar APC Ta Ja Kunnen Kasashen Turawa

#S4S2019 Jam’iyyar APC mai mulki Najeriya ta gargadi Kasashen Amurika, Buritaniya da sauran kasashen yankin turawa da su daina tsomawa Kasar baki a harkokin siyasarta. Wannan ya fito daga bakin kakakin Jam’iyyar APC na Kasa Yekini Nabena, inda yace suma Kasashen turawan suji da nasu matsalolin dake addabarsu, inda ya kara da cewa a kowaneContinue reading “Jam’iyyar APC Ta Ja Kunnen Kasashen Turawa”

Kalubale Ga Masu Satar Akwatin Zabe

#S4S2019 Shugaba Buhari yayi gargadin duk wanda ya saci akwatin zabe, yasani cewa, zai yi hakan ne a bakin ransa, ya ja kunnen jami’an tsaro daga kan soja zuwa ‘yan sanda kada su ragawa duk wanda yayi kokarin sace akwati ko kuma yin amfani da ‘yan daba wajen tada hankalin masu zabe. Duk wanda yayiContinue reading “Kalubale Ga Masu Satar Akwatin Zabe”

Kungiyar Kwadago Ta Nemi Gwamnati Ta Bada Hutun Aiki

#S4S2019 Kungiyar kwadago a Najeriya ta bukaci Gwamnati ta bada hutu domin ma’aikata su sami damar yin tafiye-tafiye zuwa garuruwansu domin kada kuri’unsu, sakamakon dage zaben da hukumar zaben Kasar tayi. Shugaban kungiyar kwadagon a Najeriya Comrade Ayuba Wabba yace basuji dadin dage zaben ba, kasancewar ma’aikata sunyi tafiye-tafiye mai nisa zuwa garuruwan nasu dominContinue reading “Kungiyar Kwadago Ta Nemi Gwamnati Ta Bada Hutun Aiki”

Hukumar Zaben Najeriya Ta Dauki Alhakin Dage Zabe

#S4S2019 Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta tabbatarwa duniya cewa babu wanda yayi mata shisshigi wajen dage zaben Kasar da ta shirya gudanarwa Asabar 16/2/2019 kamar yadda shugabanta Prof. Yakubu Mahmood ya bayyana Yace “hukumar ta dauki nauyin dage zaben dari-bisa-dari, ba domin anyi mata shisshigin ko katsalandan a harkokinta ba, hakaContinue reading “Hukumar Zaben Najeriya Ta Dauki Alhakin Dage Zabe”

HANYAR JIRGI DABAN TA MOTA DABAN

Idan har jita jitar da ake yadawa cewa wasu suna kokarin yaudarar mutanen malam Ibrahim shekarau a karamar hukumar Kumbotso su zabi Ballah a majalisar tarraya hakane da gaske akwai to tambayar ita ce su wanene kuma mutanen ballah ne ko mutanen sardauna ne ? Ba mutanen sardauna bane ! Watakil idan akwai maganar daContinue reading “HANYAR JIRGI DABAN TA MOTA DABAN”

Design a site like this with WordPress.com
Get started