Sarkin Rano Dr Tafida Abubakar Ila Autan Bawo ya nada wakilai a Kura, Garun Malam, Bebeji da Takai a sakamakon dakatar da hakiman wadannan yankuna da akayi a baya-bayannan. Gashinan inda aka raka wakilin Takai a wannan rana ta Laraba 31/7/2019. Allah yayi riko da hannayesu, ya rabasu da yan gangan da ganganci, ya basuContinue reading “An raka wakilin masarautar Takai domin fara aiki.”
Monthly Archives: July 2019
SAKON TAYA MURNA GA SENATOR KANO CENTRAL DR. IBRAHIM SHEKARAU DAGA #S4S TA JIHA.
A madadin jagororin #S4S na Jiha Alh. Salisu Indabawa da Alh. Haruna Muhammad Gama (Garkuwar Sardauna) da shugabanninta na Jiha dana kananan hukumomi da sauran membobinta karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada muke amfani da wannan dama domin mika sakon taya murna ga jagorammu kuma Sanatan Kano ta tsakiya mai girma Sardaunan Kano Dr. Mallam IbrahimContinue reading “SAKON TAYA MURNA GA SENATOR KANO CENTRAL DR. IBRAHIM SHEKARAU DAGA #S4S TA JIHA.”
SHUGABANCIN KWAMITIN MAJALISAR DATTIJAI
Shugaban Majalisar dattijai na tarayyar Najeriya Sanata Dr Ahmed Lawn ya bayyana sunan Mallam Ibrahim Shekarau a matsayin shugaban kwamitin harkokin hukumomin gwamnati da dukkan ma’aikata na tarayya. Sunan kwamitin: Establishment and Public Service. An fadi wannan suna ne cikin sunayen da aka gabatar a yau da rana bayan kammala tantance ministocin kasar da sahalewaContinue reading “SHUGABANCIN KWAMITIN MAJALISAR DATTIJAI”
SAKON TA’AZIYYA DAGA #S4S TA JIHA.
A Madadin jagororin tafiyar #S4S da kuma shugabanninta na jiha karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada muke amfani da wannan dama domin yiwa daya daga cikin shugabannninta na jiha mataimakin Secretary wato Na’Allah Raheemeeb bisa rasuwar yayarsa wadda Allah ya yiwa rasuwa. Da fatan Allah ubangiji (S.W.A) ya jikanta ya gafarta mata ya yafe mata kurakurantaContinue reading “SAKON TA’AZIYYA DAGA #S4S TA JIHA.”
Sakon Jummah Daga Sen Ibrahim Shekarau Media
Ya Allah! Ka lullubemu da rahamarKa, Ka bamu nasara da kariya da tsarkin zuciya daga duhun zargin da bamu da tabbas. Ya Mai rahama akan bayinSa da suka bada gaskiya. Barkanmu da wannan rana ta Jummah. #SenIbrahimShekarauMedia
KANO TA TSAKIYA: LAYA TAYI KYAN RUFI
Daga Umar Faruq Muhammad: Kasa da watanni biyu da fara zaman Majalisa ta 9 alamu na nuna Yan tsakiyar Kano sunyi nasarar tura wakili. A iya zaman da Majalisar Dattawa tayi anji amon Sabon Sanata wajen bada gudunmuwa kan batutuwan da kai tsaye talakawan Nijeriya zasu amfana. Wani abu da ya burge ni da wannanContinue reading “KANO TA TSAKIYA: LAYA TAYI KYAN RUFI”
Majalisar Wakilai tayi kira da a sake kidaya jama’ar Najeriya
Majalisar wakilai ta Najeriya tayi kira ga hukumar kidaya su hanzarta sake kidaya al’ummar Najeriya. Wannan ya biyo bayan kudirin da dan Majalisar Wakilai na Tarayya Afolabi Olalekan (APC, Osun) ya gabatar domin sanin yawan al’ummar, duba da talaucin dake addabar kasar kuma ga yawan jama’a na karuwa, kamar yadda yace, Najeriya ce kasa taContinue reading “Majalisar Wakilai tayi kira da a sake kidaya jama’ar Najeriya”
SANATA SHEKARAU YA NEMI BAHASI KAN AMFANI DA HARSUNAN GIDA
A karo na biyu cikin sati guda a tsayawarsa gaban Majalisar dattijai, Sanatan Kano ta Tsakiya Mallam Ibrahim Shekarau, ya nemi tsohon ministan kimiyya da fasaha, Cif Ogbonnaya Onu, ya yi bayani kan matakin da zai dauka domin amfani da harsunan gida wajen bada ilmi na kimiyya da fasaha Idan an nada shi minista. MallamContinue reading “SANATA SHEKARAU YA NEMI BAHASI KAN AMFANI DA HARSUNAN GIDA”
Ba zamu yadda da janye tallafin mai ba – Majalisar Dattawa
Majalisar dattawan Najeriya sunce, ba zasu amince da janye tallafin man-fetir ba, saboda janyewar zata kara tsadar man da kuma jefa al’umma cikin matsananciyar wahala Maimakon haka, majalisar zata bincika kamfanonin da aka basu lasisin gina matatun man-fetir har guda arba’in da uku (43) amma basu fara aiki ba, su gaggauta fara aikin kamar yaddaContinue reading “Ba zamu yadda da janye tallafin mai ba – Majalisar Dattawa”
Ba zamu tantance masu laifukan cin hanci da rashawa ba
Majalisar dattawa tace ba zata tantance sunayen ministocin da shugaba Buhari ya aika mata ba, matukar muka samesu da laifukan cin hanci da rashawa. #SenIbrahimShekarauMedia
Majalisar dattawa ta Najeriya ta dakatar da tafiya hutu
Sakamakon sunayen ministoci da fadar shugaban kasa Buhari ta tura wa majalisar dattawa a wannan rana ta Talata 23/7/2019 domin tantancewa. Majalisar ta dakatar da tafiya hutu da zatayi 26/7/2019 domin hanzarta dubawa da fara tantance mutanen da shugaban kasa ya tura domin su zama ministoci. #SenIbrahimShekarauMedia
BAMBANCIN A BAYYANE YAKE
Daga Jibril Muhammad Na Tara Waya taba ganin masu taimakawa Kwankwaso a Majalisa ? Ga masu taimakawa Sardaunan Kano tuni kowa ya kama aiki. #SenIbrahimShekarauMedia
Sen Ibrahim Shekarau Yakai Ziyara Hukumomin TETFUND da NUC
Litinin 22/7/2019 Daga Jibrin Muhammad Na Tara: Mai Girma Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano a National University Commission (NUC) Sen. Malam Dr. Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya kaiwa Sakataren NUC Prof. Abubakar Adamu da Sakataren TETFUND Prof Solomon Elias Bogoro da Proprietar BAZE University Abuja Dr Datti Baba Ahmad Ziyara sunContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau Yakai Ziyara Hukumomin TETFUND da NUC”
Sardaunan Kano Mutumin Kirki
Saboda kyan halayensa da dabi’unsa yasa a majalisar dattawan ma rububinsa a keyi. Shi yasa muke da yakinin da izinin Allah (S.W.T) zai baka mulkin kasar nan baba Sardauna. Dan haka ne hausawa ke cewa halin mutum jarinsa. Sako Daga #S4S, #SenIbrahimShekarauMedia
Sanarwa ta Musamman Daga S4S
A Madadin Shugabani Da Magoya Bayan Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S). Muna Farin cikin Gayyatar Dukkan Masoya Mai Girma Gwamna Kano Khadimul Islam Dr Abdullahi Umar Ganduje Da Mataimakinsa Dr Nasiru Yusif Gawuna Tare Da Jagoranmu Sardaunan Kano Kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Da Jam’iyar A. P. C, Zuwa Daurin AurenContinue reading “Sanarwa ta Musamman Daga S4S”
Buhari ya tura da sunayen Ministoci Majalisa
Ga cikakkun sunayen da jihohinsu kamar haka: 1. Abia: Dr. Ukechukwu Ogah 2. Adamawa: Muhammadu Musa Bello 3. Akwa Ibom: Sen. Godswill Akpabio 4. Anambra Dr. Chris N. Ngige 5. Anambra Sharon O. Ikeazor 6. Bauchi Adamu Adamu 7. Bauchi Amb. Mariam Y. Katagum 8. Bayelsa Timipre Silva 9. Benue Sen. George Akume 10. BornoContinue reading “Buhari ya tura da sunayen Ministoci Majalisa”
HALAYE GUDA 5 DA SUKA SA AKE GANIN IBRAHIM SHEKARAU A MATSAYIN ADALIN JAGORA
Daga Shehun Dashi: Kyawawan halayensa da kyakyawar mu’amalarsa sunsa ya sufantu da halaye kamar haka : – 1 – Ganin girman dan Adam yanda baiya raina na kasa da ganin girman na gaba da tausayawa masu rauni a cikin al’umma. 2 – Yana neman sharawar masana, kuma yana karbar shawarar kowa dan yin amfani daContinue reading “HALAYE GUDA 5 DA SUKA SA AKE GANIN IBRAHIM SHEKARAU A MATSAYIN ADALIN JAGORA”
Sakacin Jami’an Tsaro a Najeriya
Matsalar tsaro a Najeriya har da sakacin jami’an tsaro, duba da yadda tsaro ke barazana a Najeriya, an sami wani mutum a filin tashi da saukar jiragen sama na Murtala Muhammad Airport dake Lagos, dare-dare akan fika-fikin jirgin AZMAN wanda ke dauke da matafiya daga Lagos zuwa Port Harcourt daidai lokacin da jirgin ke shirinContinue reading “Sakacin Jami’an Tsaro a Najeriya”
Kungiyar Boko Haram Tayiwa Sojojin Najeriya Kwanton Bauna
Sojojin Najeriya sun tabbatar da kisan jami’ansu masu mukamin kanal da kaftin a wani kwanton bauna da ‘ya’yan kungiyar Boko Harma din suka yi musu a kan iyakar Borno da Yobe. Kakakin rundunar sojojin ta bataliyon 212 kanal Isa shine ya bayyana haka. #SenIbrahimShekarauMedia
Buhari ya gana da Lawan, Gbajabiamila
Da yammacin yau Laraba 17/7/2019 shugaba Buhari yana ganawa da shugaban Majalisar dattawa da takwaransa na wakilai Lawan da Gbajabiamila cikin sirri Muna fatan ganawar tazamo alkhairi garemu da kasa baki daya. #SenIbrahimShekarauMedia
Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Babban Mai Shari’a na Kasa
Yanzu haka majalisar dattawan Najeriya tana gudanar da tantance babban mai shari’a na kasa a zauran majalisar. A satin daya gabata ne Shugaban Kasa Buhari ya mika da sunan mai shari’a Tanko Muhammad zuwa ga majalisar domin tantanceshi duba da yadda majalisar alkalai ta Najeriya ta amince da ingancinsa, wannan yafaru ne bayan bashi rikonContinue reading “Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Babban Mai Shari’a na Kasa”
GAYYATA ZUWA RAKIYAR SHIGA OFIS DA KAMA AIKI
Amadadin duk yan Uwa da abokan Arziki ana gayyatar Masoya zuwa rakiyar Mai girma sabon MD na Radio Kano Am/Fm Alh Ghali Sadeeq zuwa karbar aiki bisa wannan nadi da Mai Girma Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi masa muna gayyatar dukkan Masoya musamman Sardaunawa zuwa wannan rakiyar kama aiki wanda zai kasance kamar haka:- Rana:-Continue reading “GAYYATA ZUWA RAKIYAR SHIGA OFIS DA KAMA AIKI”
Makiyaya ku dawo Arewa inda za ku sami tsaro
Dattawan Arewa sun gargadi makiyaya su kauracewa kudancin Najeriya sakamakon salwantar musu da rayuwa da dukiyoyi da ake yi a can. Shugaban wannan kungiyar ta dattawan Arewa (NEF) Prof Ango Abdullahi shine ya bayyana haka a yayin ganawa da ‘yan jarida a Abuja ranar Talata 16/7/2019. Kungiyar tace makiyayan su gaggauta dawowa Arewa inda rayuwarsuContinue reading “Makiyaya ku dawo Arewa inda za ku sami tsaro”
SAKON TAYA MURNA ZUWA GA ALH. GHALI SADIQ DAGA #S4S
A madadin jagorori da kuma shugabannin #S4S ta jiha karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada da kuma sauran shugabannin kananan hukumomi muke amfani da wannan dama domin taya Alh. Ghali Sadiq bisa nadashi sabon MD na gidan rediyon Kano da mai girma Gwamna yayi. Allah ubangiji (S.W.T) yayi masa jagora yayi riko da hannyensa. Allah ubangijiContinue reading “SAKON TAYA MURNA ZUWA GA ALH. GHALI SADIQ DAGA #S4S”
Ganduje ya sake nada wasu mukamai
Ga sunayensu kamar haka: 1 – Abdalla Pakistan – Shugaban Hukumar Alhazai ta jihar Kano 2 – Aliyu Musa Aliyu – Darekta Janar na Hukunar Hisba 3 – Halima Rabi’u Abdullahi – Babban Sakatariya na Hukumar Ilimi na Bai ɗaya. 4 – Gali Sadiq – Shugaban gidan Radiyon Jihar Kano. 5 – Ibrahim Bichi –Continue reading “Ganduje ya sake nada wasu mukamai”
Hon Ghali Sadeeq MD Radio Kano
Muna mika sakon taya murna ga Hon Ghali Sadeeq, akan dana shi MD Radio Kano da maigirma Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi, Allah ya taya riko. Sako daga S4S #SenIbrahimShekarauMedia
Samun Wakilci Na Gari
A Yau Sardaunan Kano, Senator Dr Ibrahim Shekarau Ya Nuna Goyon Baya Akan Ci Gaban ilimi Da Amfani Da Na’ura Mai kwakwalwa a Makarantun Primary Har Secondary. Muna Godiya Ga Kulawarka A Kan Ci Gaban Ilimi. Sako Daga S4S
An dauke Wutar Lantarki a New York
A karo na farko cikin shekaru arba’in an sami daukewar wutar lantarki a New York ta kasar Amurka #SenIbrahimShekarauMedia
Ameen Yaa Rabbal Alameen
👏🏻Ya Allahu 👏🏻Ya Rahamanu 👏🏻Ya Rahimu 👏🏻Ya Maliku 👏🏻Ya kuddusu 👏🏻Ya Salamu 👏🏻Ya Muminu 👏🏻Ya Muhaiminu 👏🏻Ya Azizu 👏🏻Ya Jabbaru 👏🏻Ya Mutakabbiru 👏🏻Ya Haliku 👏🏻Ya Bari’u 👏🏻Ya Musawiru 👏🏻Ya Gaffaru 👏🏻Ya Kahharu 👏🏻Ya Wahabu 👏🏻Ya Razzaku 👏🏻Ya Fattahu 👏🏻Ya Allimu 👏🏻Ya Qabiru 👏🏻Ya Basidu 👏🏻Ya Rafi’u 👏🏻Ya Mu’izzu 👏🏻Ya Muzillu 👏🏻Ya Sami’u 👏🏻Ya Basiru 👏🏻YaContinue reading “Ameen Yaa Rabbal Alameen”
Allah yasa alkhairi Sardauna
Daga Jibril Muhammad Na Tara LAHADI Mai Girma Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano Ya daura auren kanwarsa dake Gunduwawa. 14/07/2019

You must be logged in to post a comment.