Najeriya ta Rage Kudin Aikin Hajj na Bana

Hukumar aikin hajj ta Nageria ta bada sanarwar rage kudin aikin hajj na bana, inda ta umarci a maidowa duk wanda ya biya kudin a baya a dukkanin jihohin kasar. Yanzu haka ana sa ran mahajjata zasu sami rangwamen kudaden da yakai kimanin dalar America $165 daidai da Riyals na Saudia 620, wanda kuma yazoContinue reading “Najeriya ta Rage Kudin Aikin Hajj na Bana”

An Cika Hannu Da Wani DPO Na ‘Yan Sanda A Katsina

Daga Jamilu samaila Dandana Hukumar ‘yan sanda a jihar Katsina ta cika hannu da wani jami’in ta mai mukamin DPO mai suna Garba Talawai, sakamakon mutuwar wata budurwa mai shekaru goma sha shida, mai suna Rabi Abdullahi. Ita dai wannnan budurwa da ta rasu, rahotanni sun nuna cewa tana aiki ne a gidan Sa’adiyya DanyayaContinue reading “An Cika Hannu Da Wani DPO Na ‘Yan Sanda A Katsina”

MUNFI KARFIN WULAKANCI…

Tsagin gidan Malam Ibrahim Shekarau a siyasar karamar hukumar Bichi sune sukafi kowa bayarda Gudun mowa domin ganin ansamu nasara a zaben da yagabata na 2019 ayankin BICHI amma yanzu wasu ko wani mutum yana ganin bamu da sauran amfani shiyasa yake kokarin yasa zababbu suja layi da Jagororinmu kuma Wallahi karyane, Mu babu wandaContinue reading “MUNFI KARFIN WULAKANCI…”

ZABEN 2023: Dole Shugabancin Kasa Ya Tsaya A Arewa – Matasan Arewa

Gamayyar Kungiyar cigaban matasan yankin Arewacin Najeriya 19 sun bayyana cewar ya zama wajibi a yankin Arewa ya sake fitar da Shugaban Kasa a shekarar 2023 idan Buhari ya kammala wa’adin mulkin shi. Matasan na Arewa sun tabbatar da cewa, babu wani tagomashi da ‘yan Arewa suka samu a karkashin shugabancin Buhari illa zubar daContinue reading “ZABEN 2023: Dole Shugabancin Kasa Ya Tsaya A Arewa – Matasan Arewa”

Sanata Ibrahim Shekarau ya karbi Lambar Girmamawa

Daga Jibril Muhammad Na Tara 21/06/2019 Mai Girma Goni Muhammad Adam Alkali Garkuwan Gwanayen Alqur’ani na kasa dake Jihar Jos ya karrama Mai Girma Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano bisa gudummawar da yake bawa addinin Islama a koda yaushe . Allah ya tabbatar da Maigirma Sanata akan Wannan tafarki.

Kakakin Majalisar Sanatoci, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya janye nadin da yayi

Sakamakon nuna rashin jin dadi da Buhari Media Organization da wasu kungiyoyin media na jam’iyyar APC suka nuna wajen nada Dr Festus Adedayo a matsayin mai bada shawara na musamman akan harkokin sadarwa da yada labarai na kakakin majalisar dattijai ta kasa Sanata Ahmad Ibrahim Lawan yayi. Yanzu haka kakakin majalisar sanatocin Sanata Ahmad IbrahimContinue reading “Kakakin Majalisar Sanatoci, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya janye nadin da yayi”

Wani dan bindiga ya bude wuta a Kano

Wani dan bindiga ya bude wuta akan wasu mahaya dawaki a unguwar Hausawa dake karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano inda dayawa daga cikin mahayan suka sami raunika daban-daban. Wannan ya farune a yayin da mahayan ke hidimar biki a inda sukayi hawa suna zagayawa akan dawaki a unguwar ta Hausawa, shigarsu wani layi kedaContinue reading “Wani dan bindiga ya bude wuta a Kano”

Bunkasa Ilimin ‘ya’ya Mata

Mai Girma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR Khadimul Islam ya jagoran ci manyan Jami’an Gwamnati zuwa d’akin taro na Ante Chamber dake fadar Gwamnati dan tattauna maqaloli da Matasa tare da had’in guiwar Hukumar Majalisar d’inkin duniya UNICEF ta assa sa dan bunk’asa ilmin y’ay’a mata da kyauta ta rayuwar su. K’ark’ashin jagoran cinContinue reading “Bunkasa Ilimin ‘ya’ya Mata”

BUK tayi bikin yaye dalibai na 35

Mai Girma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR Khadimul Islam ya jagoran ci tawagar Jami’an Gwamnati zuwa Jami’ar Bayero BUK dan Halartar bikin yaye d’alibai na 35 Convocation, Gwamna yasamu rakiyar Shugaban jam’iyar APC Abdullahi Abbas,tsoffin kwamishinoni da masu baiwa Gwamna shawara , tsohon Mataimakin Gwamna Tijjani Mohammad Gwarzo da sauran masoya. Danzainab 15th JuneContinue reading “BUK tayi bikin yaye dalibai na 35”

SAKON TAYA MURNA GA MAI GIRMA SARDAUNAN KANO

DAGA #S4S2019 A.madadin jagorori da na wannan tafiya wato Alh. Salisu Indabawa wato Chief of Staff na gidan mai girma za6a66en Senator Kano ta tsakiya Dr. Mallam Ibrahim Shekarau da kuma Alh. Haruna Muhammad Gama ( Garkuwar Sardauna) da dukkannin Exco na #S4S ta jiha karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada, da kuma sauran dukkannin membobintaContinue reading “SAKON TAYA MURNA GA MAI GIRMA SARDAUNAN KANO”

TAYA MURNA GA SHUGABAN MAJALISAR DOKOKI TA KANO

A yau cikin yardar Allah na samu labarin ‘yan majalisar dokoki n jihar Kano, sun hadu guri guda a zauren majalisa sun zabi Rt. Hon AbdulAziz Garba Gafasa a matsayin shugaban sabuwar majalisar ta tara. Rt. Hon Gafasa, a lokacin da nake gwamnan jihar Kano, mun yi aiki tare da shi. Na san shi, mutumContinue reading “TAYA MURNA GA SHUGABAN MAJALISAR DOKOKI TA KANO”

Mai hali bazai chanja ba

Magana ta gaskiya kamar yadda naji wasu marubuta suna danganta sarautar gargajiya masamman a Jihar Kano da siyasa na amince hakane amma lokaci ake dubawa, a baya kamar yadda akayi bayani tun daga 1955 idan muka duba dole sarakuna su kasance ‘yan siyasa duba da irin hurumin aikinsu masamman na rike madafun iko. A wancanContinue reading “Mai hali bazai chanja ba”

Muna da son zuciya

Ra’ayin Hassan Sani Gidan Fulani Lokacin da ja’afar ja’afar yake tata tsiyarsa akan faifan video dukda cewa karya ce dan Allah kaf fadin kano da nigeria waye yafito yabashi hakuri, kokuma yace ayi musu sulhu? Kowa murna yake za’akama tirqeqen 6arawo, karshe ma da majalisa tace zatai bincike cewa akayi wai ba huruminta bane, akwaiContinue reading “Muna da son zuciya”

Duk Wannan Lokacin Babu Wanda Ya Ja Hankalin Sarki?

Ra’ayin Sharhabil Ismail Lokacin da Sanusi lamido Sanusi II Yake yin taro da baffa Bichi da kwankwaso akan yadda za’a kifar da Ganduje da Buhari da Kuma APC ba ku tsawatar wa Sanusi lamido Sanusi ba Sanusi lamido Sanusi ya kasance jagoran kamfen din Atiku, kwankwaso, Abba Kabir Yusuf da PDP a Arewacin Nigeria. DominContinue reading “Duk Wannan Lokacin Babu Wanda Ya Ja Hankalin Sarki?”

Design a site like this with WordPress.com
Get started