Idan baka gani ba ka gani A yau dai tafaru ta kare, Buhari ya daga hannun Ganduje. Daga Na’Allah Raheemeeb
Monthly Archives: January 2019
Kurunkus
Ranar Kanawan Dabo Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR da mataimakin sa Dr Nasiru Yusuf Gawuna da tsohon mataimakin sa Farfesa Hafiz Abubakar da tsohon mataimakin Gwamna Abdullahi T. Gwarzo da Minista Abdurrahman Dambazau da Gwamnonin Zinder da Maradi daga jamhuriyar Nijar, sauran manyan Jami’an gwamnatin jiha da na taraiya sun shirya dominContinue reading “Kurunkus”
Mazabata abin alfahari na
Mu hadu a akwatun zabe Ni in sha Allah Daga yanzu na koma da komai nawa zuwa mazabata. Domin itace mutunci na A siyasa. Duk cika bakin Dan siyasa da Dagawa, da Shige shigensa bashi da mutunci In har bai ci mazabarsa ba, da Akwatunsa ba. In sha Allah kamar yadda nasaba cinye akwatuna daContinue reading “Mazabata abin alfahari na”
Sanatan Kano Ta Tsakiya
#S4S2019 Gwabnatin Mallam Ibrahim Shekarau tafi kowacce irin gwabnati daukar ma’aikata a tarihin Jihar Kano. Muna kyautata masa zaton zaifi ko wanne sanata samowa ‘yan Kano federal appointments. Allah Ya shiga cikin al’amuransa Ya bashi sanata.
Zaman Kwamitin Social Media Na Farko
OPERATION ANKAWO KARSHEN KORAFI. sanarwa ta mussamman daga DG Social Media JAGORA Mal Bello Muhammad Sharada ga duk wanda baiji sunansa ba yayi COMMENT domin shiga cikin kwamitin koli yakin neman zaben Dr Ibrahim Shekarau a Social Media
Kaddamar Da Kwamitocin Yakin Neman Zabe
Laraba 30/01/2019 Mai Girma Dantakarar Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano Ya kaddamar da Kwamatocin Takararsa . Mai bawa Sardaunan Kano Shawara a harkar Siyasa Alh Yakubu Lawan Yarima a dai dai lokacinda yake kabar Shahadarsa ta kama aiki. Allah ya bamu Nasara daga Sama har Kasa.#S4S DALA LG#
Sannu Da Zuwa Buhari
Tawagar yakin neman zaben Buhari a Kano A Yau Buhari Newmedia Centre, Karkashin Jagorancin P. A Bashir Ahmad Akan Gabatar Da Taron Jadadda Goyon Bayan Babanmu Mai Girma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.Sannan Da Tattaki Zuwa Kasuwani Da Jin Raa’yin Yan Kasuwa Akan 4+4. Allah Ya Bamu Nasara A. P. C Daga Sama. Haka Kuma MunaContinue reading “Sannu Da Zuwa Buhari”
YAKIN NEMAN ZABE
Buhari zai ziyarci jihar Kano #S4S2019 Mun sami rahoton cewa, yayin da guguwar yakin neman zabe ke ci gaba da kadawa, shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis 31 ga watan Janairu, zai ziyarci jihar Kano domin girgiza magoya bayan sa yayin da babban zaben kasa ya gabato. Labaran da muka samu da dumi-duminsu sunce,Continue reading “YAKIN NEMAN ZABE”
KWAMITIN KAMFE NA MALLAM IBRAHIM SHEKARAU
SANARWA TA MUSAMMAN Daga Director General na Neman zaben Mai Girma Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano Drumar Maimansaleta Sunayen Yan Kwamatoci Allah ya bamu Nasara.
KURA GARIN NA’ALLAH
Talata 29/01/19 Rundunar Nasara ta Jam’iyyar Apc karkashin jagoranci Maigirma Gwamnan jahar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da Tsohon Gwamnan jahar kano Dan Takarar Sanatan Kano ta Tsakiya suka sauka garin Kura/Madobi/Garun Malam. Al’ummar Wannan yanki sun amsa kira sunce ranar zabe kawai suke jira zasu yi Apc daga sama har kasa 4+4 Buhari/Ganduje Shekarau4KanoCentral.Continue reading “KURA GARIN NA’ALLAH”
SAKON TAYA MURNA GA JAM’IYYAR APC
Sun ajiye jar tagiya #S4S2019 Dubun dubatar mabiya darikar Kwankwasiyya ne a yau Talata 29/01/2019 suka jefar da jajayen hulunansu domin shiga Jam’iyyar APC a garin Madobi. Wannan ya bude wani sabon shafi a siyasar Madobi inda ake ganin cewa gari ne na Maigirma tsohon Gwamna Rabi’u Kwankwaso kuma inda yayi kakagida. Karbe wannan gariContinue reading “SAKON TAYA MURNA GA JAM’IYYAR APC”
KWARYA A GURBINTA
#GandujeSaiKai8 Gaskiyar magana maigirma gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi abinda da yakamata yayi wajen sakawa titin karkashin kasar nan sunan mutumin daya bada gudunmawar sa sosai wajen tallafawa da kuma cicciba dukkan matasa dama duk wani dan asalin kano wato an saka mata sunan marigayi galadiman kano ALHAJI TIJJANI HASHIM Baba ganduje muna godiyaContinue reading “KWARYA A GURBINTA”
Allah Mungode
GODIYA DA BANGAJIYA A madadin Shugabanni da jagororin jam’iyyar APC na Karamar hukumar Albasu Muna mika sakon godiya da bangajiya ga dubun-dubatar Al’ummar da suka sami damar zuwa Karamar hukumar ta Albasu domin tare da rakiyar Mai girma Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Yayin da ya kai ziyarar ganawa da Al’ummar Karamar hukumar. WandaContinue reading “Allah Mungode”
GINA DAN ADAM
#S4S2019 “TAMU BA IRIN TASU BACE” Abin nufi anan shine, mu mun yadda da dokokin da aka tsara, kuma muna binsu sau da kafa don gudanar da aikin jama’a saboda sanin cewa, Allah yana kishin bayinSa, shi yasa babbar manufarmu a wannan aikin amana da Allah ya dora mana, itace ta cicci6a marasa karfi aContinue reading “GINA DAN ADAM”
GYARA KAYANKA
KOH DA TSIYA TSIYA KOMAI TA FAMJAMA FAMJAM Wadannan kalamai ne na kuskure kuma basu dace dakai ba ya maigirma dan sarki jikin sarki kuma zababben shugaban jam,iyyarmu ta APC na kano. Ina fatan zaa kiyaye wajen furta kalamai makamancin wadannan domin gudun shiga hurumin ubangiji. Allah ya taimaki jam,iyyar APC tun daga sama harContinue reading “GYARA KAYANKA”
Ajingi, Albasu da Gaya
AIKI CIKIN MUTUNCI Yau ma kamar kullum, kananan hukumomin Ajingi, Albasu da Gaya mutane sun fito domin fatan alkhairi ga tawagar Maigirma Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) dakuma ‘yan takarkarun APC na Jihar Kano Dukkanin alamu suna nuna karfin magoya bayan da Jam’iyyar ta APC ke dashiContinue reading “Ajingi, Albasu da Gaya”
MATASA MASU KAYAN AIKI
TARON YAN KWANKWASIYYA YA RIKIDE ZUWA FASHI DA MAKAMI. A jiya lahadi 27/1/2019 kungiyar kwankwasiyya da dantakarar gwamna na pdp suka gabatar da taron yakin neman zabe a karamar hukumar birni da kewaye a mazabar gandu kusa da trade fair, amma abin mamaki da bakin ciki bayan kammala taron yan qungiyar kwankwasiyyar suka farwa mutaneContinue reading “MATASA MASU KAYAN AIKI”
ALJANI YA BAYYANA AMATSAYIN BABBAN BAKO‼️
ALJANI YA BAYYANA AMATSAYIN BABBAN BAKO‼️ Ajiya a wajan taron Kwankwasia Aljanu sun Bayyana amatsayin manyan baki na musamman a wajan taron Kwankwasia, Ba mamaki daga India suke! Wannan yake nuna cewar wakilin Shedanu ya Bayyana awajan, Duk inda kaji ance Shedanu sun bayyana kasan ko babu mutanen…… Wannan labari ya ishemu ta shafukan sadaContinue reading “ALJANI YA BAYYANA AMATSAYIN BABBAN BAKO‼️”
TANADIN SARDAUNA GA AL’UMMARSA
BANGARORIN DA MALAM IBRAHIM SHEKARAU ZAI BAWA MAHIMMANCI IDAN AKA ZABESHI SANATA. #S4S2019 Malam Ibrahim Shekarau yace ” idan har Allah ya bashi damar zama sanatan Kano ta tsakiya, daya daga cikin bangarorin da zai bawa mahimmaci shine gina dan Adam, domin gina dan Adam shine gaba da gine-ginen hanyoyi da tituna. Yace zaiyi dukContinue reading “TANADIN SARDAUNA GA AL’UMMARSA”
BICHI, BAGWAI DA SHANONO
#S4S2019 Bazaka yadda da idonka ba a lokacin da ka fara ganin wannan tururuwar al’ummah, amma daga karshe zaka fahimci lallai idanuwanka gaskiya suke nunamaka, saboda iyakar ganinka, mutane ne ke fiyowa domin Taron ganin tawagar Maigirma Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau. Taron yakai taro, anyi shi cikin jindadi, walwalaContinue reading “BICHI, BAGWAI DA SHANONO”
BICHI TA DINKE
Daga Karamar hukumar Bichi Ana jiran karasowar Mai Girma Gwamnan Jihar Kano tare da Dantakarar Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano Daga Jibril Muhammad Na Tara
KWAMANDOJIN YAKIN SAMA
*KWAMATIN YANAR GIZO (Social Media) NA YAKIN NEMAN ZABEN MAL. IBRAHIM SHEKARAU A MATSAYIN SENATOR KANO TA TSAKIYA* 1. BELLO M. SHARADA *Director* 2. UZAIRU HUSSEIN *D-Director* 3. NASIRU ALKANAWY *Secretary* *MEMBERS* 1- ABDULLAHI AHMED TADADA 2- YUSUF IBRAHIM MAI ATANFA 3- MUSTAPHA HASSAN 4- ISMAIL LAMIDO 5- AHMED GOGEL 6- USMAN SOLO 7- RABIUContinue reading “KWAMANDOJIN YAKIN SAMA”
Zuhrah Abdulhamid Hassan
Munada yara yan mata, yaya’n talakawa kuma sun Gama karatunsu harda masu diploma. Idan da meneman aure fisabilillah to yayi magana
BELLO MUHAMMAD SHARADA
PDP DA APC A KANO CENTRAL Hukumar zabe ta kasa wato INEC, ta saka ranar Asabat 16 ga Fabrairu 2019 a matsayin ranar da za a gudanar da zaben Sanata a Kano ta Tsakiya. A wannan ranar za a hada wa mutum takardar zabe guda uku. Ta shugaban kasa wacce zai zabi shugaba Muhammadu BuhariContinue reading “BELLO MUHAMMAD SHARADA”
ALKIBLAR SHUGABANCI KARKASHIN IBRAHIM SHEKARAU
#S4S2019 A wata lacca da ya gabatar a filin wasa na Sani Abacha 16/05/2005 Maigitma Mallam Ibrahim Shekarau yace: Sanin kowane cewa, Allah baya mika ragamar bayinsa ga wani dan yazama Ubangiji a kansu. Jama’a sun sani cewa a baya, aikin gwamnati ya kauce duk wani tsari na gaskiya da mutunci. Amma Alhamdu lillahi, yanzuContinue reading “ALKIBLAR SHUGABANCI KARKASHIN IBRAHIM SHEKARAU”
Umar Faruq Muhammad
TAMU DABAN TASU DABAN Haruna Ibrahim Haruna Shekarau #AbbaUmar Abdullahi Umar Ganduje #Abba A wajen yakin nemawa APC kuri’a a garin Wudil. #KanawaMuDauBabanAbba
WUDIL DA GARKO
Wudil da Garko Sun Amsa Kira Alhamdulillah, a yau kananan hukumomin WUDIL da GARKO sunce ba chanji, APC sama da kasa. Hadin kauri Maigirma khadimul Islam H.E Abdullahi Umar Ganduje da Maigirma khadimul Islam wal Muslimina H.E Mallam Ibrahim Shekarau da Dan Sarki jikan Sarki dodon masu jan kai Abdullahi Abbas, me tsoro bashi gwanintaContinue reading “WUDIL DA GARKO”
SAKON TA’AZIYYA
SAKON TA’AZIYYA DAGA #S4S2019. A madadin shugabanni da dukkannin membobinta muke mika sakon ta’aziyyarmu ga daya daga cikin jagororin wannan kungiya wato Alh. Haruna Muhammad Gama (Garkuwar Sardauna) bisa rasuwar kanwarsa wadda Allah ya yiwa rasuwa. Da fatan Allah (S.W.A) ya jikanta ya gafarta mata ya yafe mata kurakuranta ya sada ta da Annabin rahamaContinue reading “SAKON TA’AZIYYA”
SAKON TAYA MURNA
SAKON TAYA MURNA DAGA #S4S2019. A madadin shugabannin #S4S na jiha karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada da sauran membobinsu muna amfani da wannan dama domin taya Bello Muhammad Sharada, Nasir Harun Alfakakiy Alkanawiy da Uzairu Hassan Hussain da sauran su murnar basu mukamai da na Social Media da mai girma Sardaunan Kano Khadimul Bn AdamContinue reading “SAKON TAYA MURNA”
Tijjani Abdullahi Jaja
INA GWANIN WANI ! KASHI NA DAYA. malam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano idan ana maganar yan siyasa dasuka jajirce wajan kyautata jin dadi da walwalar al, umarsu , babu shakka sardauna ya tserewa sa, a , Malam Ibrahim Shekarau dan siyasa ne, shigoba ne kuma jagora ne Wanda mu yan jihar kano muke alfahari daContinue reading “Tijjani Abdullahi Jaja”

You must be logged in to post a comment.