BABBAR NASARA DAGA ALLAH

Daga Datti Assalafiy: Dakarun Sojin Nigeria sun samu nasaran katse mummunan harin ta’addanci wanda annoba ‘yan ta’addan Boko Haram suka kaddamar a sassa dabam na jihar Borno tun daga jiya juma’a a tsakanin garuruwan Gajiram, Banki da Jiddari Polo Adadi mai yawa na ‘yan ta’addan Boko Haram sun bakunci lahira babu shiri, wanda zuwa yanzuContinue reading “BABBAR NASARA DAGA ALLAH”

Sakon Taya Murna: Hassan Sani Gidan Fulani

Kungiyar Shekaru4Senator S4S karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada tana mika sakon taya murna ga daya daga cikin ‘ya’yanta Hassan Sani Gidan Fulani murnar fita daga cikin gwagware inda ya angwance a wannan rana ta Lahadi 29/9/2019. Muna addu’a a garesu shi da amaryarsa, Allah ya sa albarka a cikin auran, yabada zaman lafiya, ya hireContinue reading “Sakon Taya Murna: Hassan Sani Gidan Fulani”

An fara Kone Jar Hula a Kaduna da Abuja da Kuma Jos,

Daga Sani Haruna Gilashi Al-‘umar Kasar nan Suna Cigaba da Nuna Al-‘hininsu Da Bacin Rai Dangane da Cin Mutuncin Da Mabiya Kwankwasiyya Suka yiwa Malamin Adinin muslunci Kuma Minister Shaik Isa Ali pantami A filin Sauka Da tashin Jiragen Sama Na Mal.Aminu Kano. Yanzu haka jama’a Naci Gaba da Allah wadarai da Wannan Al-amari IndaContinue reading “An fara Kone Jar Hula a Kaduna da Abuja da Kuma Jos,”

BILLAHIL AZIM bazan taba yafe musu ba

Daga Haroun Shekaran Gama: Nifa tun ranar da mutanen banzan nan suka jibge ni a Durba hotel ana gobe Inconclusive na kara tabbatar da cewa basu da mutunci kuma basu gaji mutunci ba. Mutanen nan basu kalli daraja ta ta malamin makaranta ba, basu kalla darajar gemu na ba, basu kalli darajar zamantakewa ba, basuContinue reading “BILLAHIL AZIM bazan taba yafe musu ba”

BABBAR MATSALAR KWANKWASO DA KWANKWASIYYA.

Daga Umar Faruq Muhammad: Jiya wasu Gafalallu daga mabiya Aqidar Kwankwasiyya sun tozarta Jihar Kano a Idon duniya yayin rakiyar Daliban dazasu fitar kasar Hindu. Duniya tasan Kano cibiya ce ta Mutunta Ilmin Addini da Ma’abota Addini, amma Jiya Kwankwasiyya sun zubar mana da wannan kima tamu ta hanyar cin zarafin Minista Mal.. Famtami sabodaContinue reading “BABBAR MATSALAR KWANKWASO DA KWANKWASIYYA.”

KWANKWASO/SHEKARAU MUNGA ZAHIRIN KOWA

Daga Jamilu Away Mai Jakai: A fahimtar Madugun Kwankwasiyya Ba’a Aikin Alkhairi Sai Lokacin Zaman Banza. Shi Kuma Mallam Ibrahim Shekarau Fahimtarsa Shine Lokacin Dakake Da Aiki Lokacin NE Yafi Dacewa Kamaida Hankali Wajen Aikin Alkhairi Saboda Yafi Falala Da Lada Dan haka yake zuwa gidan Mutuwa, Daurin Aure, duba Marasa lafiya Yana Gwamna daContinue reading “KWANKWASO/SHEKARAU MUNGA ZAHIRIN KOWA”

FARFESA MAI Dara JA?

Daga Umar Faruq Muhammad: Jiya a hirar Madugun Kwankwasiyya yayi abinda yasaba na zagin Farfesoshin dasuka Jagoranci zaben 2019 tare da jaddada musu sunan rashin daraja saboda zargin su dacewa sun sauya alkaluman zabe, yakuma ce bai taba rantsar da wani a hatamtacciyar Kujera ba. Farfesa Sani Lawal Malumfashi shine ya Jagoranci Hukumar zabe taContinue reading “FARFESA MAI Dara JA?”

Sakamako Kano, Sokoto, Plateau da Bauchi

Kotunan sauraron kararrakin zaben gwamnonin jihohin Kano, Sokoto, Plateau da Bauchi ake jira domin yanke hukunci kowa yasan matsayinsa. Daga nan zuwa sabon wata mai kamawa ne al’ummar jihohin Kano da Sokoto da Plateau da Bauchi suke jiran kotunan zabe domin yanke hukunci, domin kowa yasan takamaimai wanda yayi nasara a zaben gwamnonin da hukumarContinue reading “Sakamako Kano, Sokoto, Plateau da Bauchi”

Sakon ta’aziyya daga S4S

Salam, A Madadin Shugabanin Da Magoya Bayan Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S), Muna Mika Sakon Taaziyar mu Ga Hon Sha’aban Ibrahim Sharada. Bisa Rasuwar Mahaifin sa Mal Ibrahim Sharada.Muna Rokon Allah Ya Gafarta Masa. Yasa Aljannatul Firdausi Makormasa. Iyalan sa Allah Ya Basu Hakurin Jure Rashin.Allah Ya Jikan Dukkan Musulmi Baki Daya. Nagode Abdullahi AhmadContinue reading “Sakon ta’aziyya daga S4S”

DOGARO GA ALLAH JARI

Daga Umar Faruq Muhammad: Duk sanda kaji wannan kalmar cikin Yan siyasa kai tsaye zuciyar ka Sardaunan Kano zata kawo. Kirarin sa ne, taken sa ne tun sanda yafito takara 2003. Ya fuskanci tsangwama daga Gwamnatin lokacin a matsayin sa na Babban Ma’aikacin Gwamnatin, bashi da karfin tattalin Arzikin kashewa a hidimar siyasa, amma TauhidinContinue reading “DOGARO GA ALLAH JARI”

Kyawawan Halayen Musulmin Legas

Daga Mu’awiya Habib MANYA-MANYAN KYAWAWAN HALAYEN MUSULMIN LAGOS KULA DA TSAFTACE WURIN SALLAH DA WURIN ALWALA DA MAKEWAYI BABU YADDA ZAKAGA YANA KO GIZO-GIZO A SAMAN MASALLATANSU, SANNAN SUNA AIKI TUKURU DUK WATA SAI AN TSAFTACE SAMA DA KASA DA BANGON MASALLATAN, WANDA WANNAN AIKINE NA MASU ZUWA SALLAH WURIN, BABU MAI KUDI BABU TALAKAContinue reading “Kyawawan Halayen Musulmin Legas”

KAYAN KAMFANI DABAN DANA SHAGO

Daga Umar Faruq Muhammad: An dauki wannan hoton a dakin karatu na DIALOGUE COMPUTER INSTITUTE, Gwamnatin Mal. Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) ce ta dauki nauyin Dubunnan Matasa domin basu horo akan sana’ar dake alaka da sarrafa Na’ura mai kwakwalwa. Farfesa Abdallah Uba Adamu da Ado Ahmad Gidan Dabino ne suka Jagoranci shirin. Bayan kudin RegistrationContinue reading “KAYAN KAMFANI DABAN DANA SHAGO”

Rikicin APC a Karamar Hukumar Birni

Daga Umar Faruq Muhammad A satin da yagabata Hon. Sha’aban Sharada ya Jagoranci Tawagar Dattawan APC na Municipal zuwa ziyara fadar Sanata Ibrahim Shekarau. Yayin Ziyarar tawagar ta gabatarwa Sardauna Mutanen dasuka ce sun zauna sun tattauna da jiga-jigan Karamar Hukumar sun zabe su a Matsayin Dattawan dazasu kula da Jam’iyyar a Municipal. Wannan JawabinContinue reading “Rikicin APC a Karamar Hukumar Birni”

Gwamna Ganduje ya taya Buhari murna

Mai girma gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya taya mai girma Shugaban Kasa Buhari murna sakamakon nasarar da ya sake samu a kotun sauraron korafe-korafen zaben shugaban kasa da ya gabata, wanda kuma jam’iyyar adawa ta kalubalanta. Wannan ya nuna irin yadda aka gudanar da zaben akan bin doka, tsafta da kwanciyar hankali, kamarContinue reading “Gwamna Ganduje ya taya Buhari murna”

AKWAI MATSALA: Yadda Cin Amana Ya Hana Kawo Karshen Boko Haram

Daga Datti Assalafiy: Na kalli hotunan da ‘yan ta’addan Boko Haram/ISWAP suka fitar har ma da bidiyo a harin da suka yi jiya, amma ban zan saka bidiyon da hotunan anan ba saboda yayi muni, sun tafi da motoci da kayan yaki masu yawan gaske, sun salwantar da rayukan jarumai. Baba Buhari muna jin takaicinContinue reading “AKWAI MATSALA: Yadda Cin Amana Ya Hana Kawo Karshen Boko Haram”

Sakon barka da Jummah daga Sen Ibrahim Shekarau Media

MANZON ALLAH tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi yace: “Bazaku shiga aljannah ba sai kun yi imani, kuma ba za kuyi imani ba sai kun so juna.” Shin ba na nuna muku wani abu da in kun yi shi za ku so juna ba? “Ku YADA SALLAMA TSAKANINKU.” Yan uwa, mukasance masuContinue reading “Sakon barka da Jummah daga Sen Ibrahim Shekarau Media”

Buhari: Ko a gidajen aure mata ake mikawa kudaden tafiyar da gida

Shugabar mata ta kasa da shugabannin mata na shiyyoyi da jihohi da na babban birnin tarayya Abuja na jam’iyyar APC sun kai wa shugaba Buhari ziyara. Shugaba Buhari ya fada musu cewa, idan suka duba tun daga hawansa kujerar mulki ya dauki mace a matsayin mai kula da dukiyar kasar har zuwa yanzu mace ceContinue reading “Buhari: Ko a gidajen aure mata ake mikawa kudaden tafiyar da gida”

Za’a shimfida hanyar jirgin kasa daga Ibadan zuwa Kano

Gwamnatin tarayya ta amince da fitar da kudi kimanin dalar Amurika biliyan biyar da digo uku ($5.3bn) domin karasa shimfida hanyar jirgin kasa daga Ibadan zuwa Kano. Ministan sufuri Rotimi Amaechi ne ya bayyana haka, Ministan ya bayyana haka ne ta bakin mai taimaka masa a fannin labarai Israel Ibeleme. #SenIbrahimShekarauMedia

Labari da dumi duminsa

A yau Laraba 11/9/2019 kotun sauraren karar zaben shugaban kasa ta yanke hukunci tsakanin dan takarar shugaban kasa a shekarar 2019 Atiku Abubakar/PDP da Shugaban kasa Buhari/ INEC. Inda jam’iyyar PDP da dan takarar ta Atiku Abubakar ke kalubalantar hukumar zabe mai zaman kanta INEC da shugaba Buhari bisa ayyana shugaba Buhari da lashe wannanContinue reading “Labari da dumi duminsa”

Gwamnatin tarayya zata fara zaftare kudaden da ta ba jihohi bashi

Gwamnatin Tarayya zata fara zaftare kudadenta da ta ba Jihohi rance domin kashe gararin biyan albashi da hakkokin ma’aikata da gwamnatocin jihohin suka gagara biya mai suna (bailout loan) Ministan kudi Zainab Ahmed ta bayyana cewa kudaden da suka kama Naira biliyan dari shida da sha hudu (#614bn) za’a fara zaftaresu daga gwamnatocin jihohin daContinue reading “Gwamnatin tarayya zata fara zaftare kudaden da ta ba jihohi bashi”

Atiku da Buhari: Laraba 11/9/2019 ce ranar yanke hukunci

Idan Allah ya kaimu gobe Laraba 11/9/2019 kotun sauraron karar shugaban kasa zata yanke hukunci tsakanin Atiku da jam’iyyar sa ta PDP suka kai shugaba Buhari da hukumar zabe mai zaman kanta wato INEC domin zargin hada baki wajen ayyana Buhari da lashe zaben. Sanarwar ta fito daga bakin kakakin yada labarai ta kotun Sa’adiyyaContinue reading “Atiku da Buhari: Laraba 11/9/2019 ce ranar yanke hukunci”

16 Satumba ranar katin dan kasa a Najeriya

Najeriya ta bi sauran kasashen duniya wajen shelanta ranar 16 ga watan Satumba na kowace shekara a matsayin ranar alamar kasancewa dan kasa. Sakataran Gwamnatin Tarayya Boss Mustapha ne ya aikewa da shugaban hukumar kula da tantance yan kasa (NIMC) Aliyu Aziz domin ware wannan rana tare da bin sahun kasashen duniya wajen tantance al’ummarContinue reading “16 Satumba ranar katin dan kasa a Najeriya”

Design a site like this with WordPress.com
Get started