Daga Umar Faruq Muhammad: An dauki wannan hoton a dakin karatu na DIALOGUE COMPUTER INSTITUTE, Gwamnatin Mal. Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) ce ta dauki nauyin Dubunnan Matasa domin basu horo akan sana’ar dake alaka da sarrafa Na’ura mai kwakwalwa. Farfesa Abdallah Uba Adamu da Ado Ahmad Gidan Dabino ne suka Jagoranci shirin. Bayan kudin RegistrationContinue reading “KAYAN KAMFANI DABAN DANA SHAGO”

You must be logged in to post a comment.