Shugabar mata ta kasa da shugabannin mata na shiyyoyi da jihohi da na babban birnin tarayya Abuja na jam’iyyar APC sun kai wa shugaba Buhari ziyara. Shugaba Buhari ya fada musu cewa, idan suka duba tun daga hawansa kujerar mulki ya dauki mace a matsayin mai kula da dukiyar kasar har zuwa yanzu mace ceContinue reading “Buhari: Ko a gidajen aure mata ake mikawa kudaden tafiyar da gida”
Daily Archives: September 12, 2019
Za’a shimfida hanyar jirgin kasa daga Ibadan zuwa Kano
Gwamnatin tarayya ta amince da fitar da kudi kimanin dalar Amurika biliyan biyar da digo uku ($5.3bn) domin karasa shimfida hanyar jirgin kasa daga Ibadan zuwa Kano. Ministan sufuri Rotimi Amaechi ne ya bayyana haka, Ministan ya bayyana haka ne ta bakin mai taimaka masa a fannin labarai Israel Ibeleme. #SenIbrahimShekarauMedia

You must be logged in to post a comment.