TUN DAGA JAHAR GOMBE YAZO FADAR MUNDUBAWA…

Wannan Bawan Allah dake hannun hagun Mai girma Sardaunan Kano, wani Masoyinsa ne daga Jihar Gombe. Sunansa Ismail Garba lokaci bayan lokaci yakan taso yazo domin ya gaida Mai girma Sardaunan Kano, Malam Ibrahim Shekarau. Haka idan wani abu na farin ciki yafaru da Sardaunan zai taso domin taya murna ga Sardaunan na Kano. YanzuContinue reading “TUN DAGA JAHAR GOMBE YAZO FADAR MUNDUBAWA…”

IDAN NASAMI DAMA SAI NAYI RASHIN MUTUNCI!!

Daga: SANI ROGON AIKAWA DALA. (Kalaman wani yaro da naji da kunnena) Jiya Talata ina tsaye Daidai jakara Bola zan hau babur Din Adaidaita sahu, sai wani yazo saura mutum daya, amman Da wani yaro agaba yazauna gefen babur din hannunsa rike da kullun buhun Leda dakuma wani kwano, ban vata lokaciba na hau saiContinue reading “IDAN NASAMI DAMA SAI NAYI RASHIN MUTUNCI!!”

YADDA DILLIN TAKANYI DILLIN HAKA MA DILKIN TA KANYI DILLIN

Daga Haroun Shekaran Gama Wallahi da na saurari maganganun kwankwaso sai na tausaya masa bisa yadda naji muryarsa tana rawa da shasshekar kuka bisa yadda kokawa da cewar wai an zalunce shi. Ina gama saurararshi sai na fashe da dariya,nace mai guma cuta an guma masa duba da irin zalunci da rashin imanin da yaContinue reading “YADDA DILLIN TAKANYI DILLIN HAKA MA DILKIN TA KANYI DILLIN”

MASAURATAR KANO TA SAMU MATSALA KENAN ??

Bayan bayyan sakamakon zaben Gwamna a Jahar Kano, Masoya da Magoya bayan Gwamna Ganduje da jam’iyyar APC, sunje har gidan gwamnati domin murnar lashe zabe. Ana tsaka da murna Hoton SARKIN KANO dake like tare da na Gwamna a jikin bangon babban dakin TARO na gidan gwamnati (Coronation Hall), ya hadu da wasu fusatattun MatasaContinue reading “MASAURATAR KANO TA SAMU MATSALA KENAN ??”

Zaben Cike Gurbi A Kano A Mahangar Yan Sanda

DIG Micheal Ogbizi a hirarsa da ya yi da gidan Talabijin na Channels yau 23 ga Watan Maris, 2019 da karfe 3:27 zuwa 3:36 na yamma. Ya ce “A mazabar Gama (karamar hukumar Nassarawa) jama’a sun fito da yawan gaske wajen yin wannan zabe. Kuma an yi zabe cikin kwanciyar hankali.” “A wasu wurare kadanContinue reading “Zaben Cike Gurbi A Kano A Mahangar Yan Sanda”

UMARNIN AJIYE JAR HULA: Da walakin Goro a miya

Daga Umar Faruq Muhammad Kowa yasan yadda Kwankwaso yabawa Jar hula Muhimmanci hatta sallar Juma’ah da Eid baya halartar su da wata hula ba Ja ba. Lokacin da za’ayi zaben Gaya da Garko Kwankwaso ya Umarci mabiyan sa na 44 LGs sunje sun mamaye tashoshin Zabe da JAJAYEN HULUNA, suka hana kowa dangwala kuri’a saiContinue reading “UMARNIN AJIYE JAR HULA: Da walakin Goro a miya”

Ali Nuhu: ‘Abin da ya sa na shiga harkokin siyasa gadan-gadan’

Shahararren dan wasan Hausa Ali Nuhu ya shaida wa BBC cewa ba sabon abu ne ‘yan fim su shiga harkokin siyasa ba, kamar yadda yanzu ‘yan wasan Hausa suke yi. Dan wasan ya bayyana mana hakan ne a wata hirar musamman da muka yi da shi a Kano ranar Laraba. Ya ce an saba ganinContinue reading “Ali Nuhu: ‘Abin da ya sa na shiga harkokin siyasa gadan-gadan’”

ME YA HANAKA TONAWA KWANKWASO DA SURUKINSA ASIRI?

Daga Datti Assalafiy Sanannen ‘dan jarida Jaafar Jaafar wanda ya fitar da video na zargi akan Maigirma Khadimul Islam Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya wallafa wannan rubutun a shafinsa na racebook tun ranar 25-9-2018 kamar yadda za’a gani a wannan screenshot. Idan ba wata boyayya a kasa Malam Jaafar a matsayinka na ‘dan jarida daContinue reading “ME YA HANAKA TONAWA KWANKWASO DA SURUKINSA ASIRI?”

AN YANKA TA TASHI: ASIRIN YAN KWANKWASIYYA ZAI TONU

Jam’iyar APC ta jihar Kano ta nemi hukumar zabe da ta bada sunayen masu sa ido na gida da na kasar waje wato observers da aka tantance domin jan’iyar APC na zargin Kwankwasiyya sun yi amfani da na bogi a zaben daya gaba ta. Sannan kuma Jami’ar ta APC ta sake neman hukumar zabe daContinue reading “AN YANKA TA TASHI: ASIRIN YAN KWANKWASIYYA ZAI TONU”

Saurari Zababben Sanatan Kano Ta Tsakiya A Gidajen Radio…

Karka bari a barka a baya wajen sauraron zababben Sanatan Kano ta tsakiya Mallam Ibrahim Shekarau CON Sardaunan Kano domin jin yadda zata kaya a gidajen radio kamar haka; Talata, 19/3/2019 1. Arewa Radio – 10pm.-11 2. Guarantee Radio- 11pm.-12 3. Express Radio – 11pm. 4. Dala Radio – 8pm.-9 5. Rahama Radio – 10pm.-11Continue reading “Saurari Zababben Sanatan Kano Ta Tsakiya A Gidajen Radio…”

Mai girma Gwamna Ganduje Yakai Ziyarar Aiki Mazabar Gama, Karamar Hukumar Nassarawa

Daga Gama an Gama da kungiya insha Allah. Daga Amir Yakson Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR yakai Ziyarar duba aikin Titi a Unguwar Gama wanda Gwamnatinsa ke Gabatarwa. Yau, Litinin. 18/3/2019 Masha Allah Daga Gama angama Yan Gama sungama Magana sunce Ba Chanji Sai Ganduje

KWANKWASO YA NA WATA GANAWAR SIRRI DA JIGA-JIGAN JAM’IYYAR PDP NA KUDANCIN NAJERIYA

Daga Haroun Shekaran Gama Wasu rahotannin sirri da aka samu daga wata majiya mai tushe da ta bukaci a sakaya sunanta, sun tabbatar da cewa tsohon gwamnan Jihar Kano, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi wata ganawar sirri da manya-manyan jiga-jigan jam’iyyar (PDP) da ke sashen kudancin kasarnan yankin Inyamurai. Majiyar ta tabbatar da cewaContinue reading “KWANKWASO YA NA WATA GANAWAR SIRRI DA JIGA-JIGAN JAM’IYYAR PDP NA KUDANCIN NAJERIYA”

SAKO ZUWA GA GURAREN DA ZA’A SAKE ZABE.

Assalamu Alaikum, A Madadin Shugabanin Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S) Na Jihar kano, Kananan Hukomomi Da Na Mazabu. Muna Kira Ga Dukkan Masoya Da Magoya Bayan Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) Da Suke Guraren Da Za’a Sake Zabe. Da Su Fito Ranar Asabar 23/3/2019 Domin Zaben MaiContinue reading “SAKO ZUWA GA GURAREN DA ZA’A SAKE ZABE.”

Ganduje Ya Bata Tsarin Siniyariti – Kwankwaso

Daga Na’Allah Raheemeeb A wata hira da manema labarai anan Kano, Sanata mai barin gado Rabi’u Musa Kwankwaso yace, Ganduje shine ya bata tsarin siniyariti, ma’ana shine a dauki karami a sakashi akan babba, badan Ganduje yayi haka din ba da yanzu babu matsala. Shekara ta 2023 da shine zai zabi wanda yaga dama yaceContinue reading “Ganduje Ya Bata Tsarin Siniyariti – Kwankwaso”

KAI ‘DAN JARIDAR KWANKWASIYYAH KAJI TSORON ALLAH

Daga Jibril Muhammad Na Tara Dan jarida Jaafar Jaafar wanda ya fitar da faifan video na zargi akan Maigirma gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje yazo da wata boyayyar ajanda da yake da ita akan Malaman jihar Kano Jama’a kusan kowa dai yanzu yana da masaniya akan abinda ya faru da Babban Alaramma MahaddacinContinue reading “KAI ‘DAN JARIDAR KWANKWASIYYAH KAJI TSORON ALLAH”

Design a site like this with WordPress.com
Get started