“Dan Halak Bai Manta Halacci” – Abdulrahman Usaini

Ganduje yayiwa jagoranmu Sardauna halacci kuma ya mutunta Sardauna a fili qarara kowa ya gani, wanda hakan ya jawowa gandujen baqin jini a wajen wasu yaransa da suka ganin sun wahalta masa. Gandujen yayi wa Sardaunan wannan halarcin ne a dai-dai lokacin da wadanda Sardaunan ya goya suka ci amanarsa, koda kuwa gandujen yayi hakanContinue reading ““Dan Halak Bai Manta Halacci” – Abdulrahman Usaini”

WALLAHI MAMAKI KUKE BANI! – Umar Faruq Muhammad

Lamuran rayuwa dakuke gani kowa yana gudanar dasu ne gwargwadon yadda ya fahimta. Lissafin Fahimtar Siyasar Kano ya tabbatar damu akan tsarin goyawa Gwamna Ganduje baya a zaben Gobe, ku kuma taku fahimtar ta saba da tamu. Meyasa bazaku tsaya ataku ku barmu a tamu ba sai kudinga nuna tamu sabawa Allah ce saboda kunaContinue reading “WALLAHI MAMAKI KUKE BANI! – Umar Faruq Muhammad”

Design a site like this with WordPress.com
Get started