Daga Gama an Gama da kungiya insha Allah. Daga Amir Yakson Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR yakai Ziyarar duba aikin Titi a Unguwar Gama wanda Gwamnatinsa ke Gabatarwa. Yau, Litinin. 18/3/2019 Masha Allah Daga Gama angama Yan Gama sungama Magana sunce Ba Chanji Sai Ganduje
Daily Archives: March 18, 2019
Taron Mata Zallah A Mazabar Gama
Daga Auwal Cairo GAMA WARD taron mata zallah da aka gabatar a layin Abba Boss kenan. Matan gama sunce suma Baban Abba sukeyi kuma shi zasu zaba.
KWANKWASO YA NA WATA GANAWAR SIRRI DA JIGA-JIGAN JAM’IYYAR PDP NA KUDANCIN NAJERIYA
Daga Haroun Shekaran Gama Wasu rahotannin sirri da aka samu daga wata majiya mai tushe da ta bukaci a sakaya sunanta, sun tabbatar da cewa tsohon gwamnan Jihar Kano, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi wata ganawar sirri da manya-manyan jiga-jigan jam’iyyar (PDP) da ke sashen kudancin kasarnan yankin Inyamurai. Majiyar ta tabbatar da cewaContinue reading “KWANKWASO YA NA WATA GANAWAR SIRRI DA JIGA-JIGAN JAM’IYYAR PDP NA KUDANCIN NAJERIYA”
SAKO ZUWA GA GURAREN DA ZA’A SAKE ZABE.
Assalamu Alaikum, A Madadin Shugabanin Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S) Na Jihar kano, Kananan Hukomomi Da Na Mazabu. Muna Kira Ga Dukkan Masoya Da Magoya Bayan Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) Da Suke Guraren Da Za’a Sake Zabe. Da Su Fito Ranar Asabar 23/3/2019 Domin Zaben MaiContinue reading “SAKO ZUWA GA GURAREN DA ZA’A SAKE ZABE.”

You must be logged in to post a comment.