An Raina mana Hankali – Ismail Lamido

Kano Central Situation Room An Raina mana Hankali Bayan zama da muka yi na kwana uku don sani halin da ake ciki a zaben Sanata kano ta tsakiya da sanin yanayin da zaben yake ciki tun daga fara shirin zabe har saka kuri’a da kidaya ta, munyi aiki tukuru wajen tabbatar da kuri’un da akaContinue reading “An Raina mana Hankali – Ismail Lamido”

Zabi Ya Rage Naku – Nafiu Rabiu Sani Mainagge

“Ina da ilimin taurari..” “Ina da ilimin ruwa..” “Duk wacce ta daura atamfar da Ganduje ya raba ruwanta zai qafe…” “Duk wacce ta daura atamfar aurenta zai mutu…” “Aure miliyan daya zasu mutu a Kano…” Tambayoyin a nan sune: 1. Shin Kwankwaso boka ne ko kuwa? 2. Yana da ilimin ruwa da taurari ya akaContinue reading “Zabi Ya Rage Naku – Nafiu Rabiu Sani Mainagge”

Design a site like this with WordPress.com
Get started