Babbar kotun daukaka kara ta tarayya dake Kano, a zamanta da tayi a ranar Talata 20/10/2020 ta kori karar da hukumar kula da cin hanci da karbar rashawa EFCC ta shigar inda take tuhumar tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau da laifin karbar kudin zaben 2015 Kamar yadda kotu ta bayyana, ta kori karar neContinue reading “Daga karshe gaskiya ta yi halinta”
Monthly Archives: October 2020
Jajirtattun matasa masu neman sahalewar al’umma a matakin councillors
Daga Barr Muawiya Habib: MATASANMU SUN YINKURO ALLAH YAYI MUKU JAGORANCHI NAGARI ALLAH YA BAKU NASARA AMIN s4s.home.blog
Director social media a ofishin Sen Ibrahim Shekarau Mall Bello Muhammad Sharada
Yanzu, da misalin karfe 8:44 na safiyar Lahadi 11/10/2020 na sami sako daga Director social media a ofishin Sen Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) Mall Bello Muhammad Sharada kamar yadda zaku gani a kasa :- Aslm AlaikumSir, AlhamdulillahIna godiya GA AllahAn yi aiki. Ranar Alhamis An yi nasara. Allah ya karbi tawassulinku Ina godiya gareka daContinue reading “Director social media a ofishin Sen Ibrahim Shekarau Mall Bello Muhammad Sharada”
Sen Ibrahim Shekarau MEDIA
s4s.home.blog Gina Dan’adam, mutunta shi da kuma bashi damar walwala, samar masa da ingantacciyar lafiya da ingantaccen ilimi shine sharbar romon dimokaradiyya. Wannan shine babban mafarkin Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau, kuma sune dokoki da kudire-kudiren da yake kokarin tabbatarwa a kujerar Sanata.
Sen Ibrahim Shekarau MEDIA na yiwa Bello Muhammad Sharada fatan samun sauki
Wannan gidan yada labarai mai suna a sama na addu’a ga daya daga cikin abokin hulda kuma Director Social Media a fadar Distinguished Sen Ibrahim Shekarau, wato Mallam Bello Muhammad Sharada, wanda ke fama da rashin lafiya kuma za’a yi masa aiki, Allah ya bashi lafiya ya sa kaffara, Allah ya bada sa’a ayi aikiContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau MEDIA na yiwa Bello Muhammad Sharada fatan samun sauki”
Sen Ibrahim Shekarau has spoken on good governance
s4s
Sen Ibrahim Shekarau MEDIA Wishes Nigeria Happy Independence Day
We rejoice and celebrate with the President and the entire Nigerians on this occasion, we pray that Almighty God see us through our entire calamity and Nigeria prosper. Happy independence day Nigeria
