Daga Amir Yakson: Gyara kimtsi dakyau!!! Alh Abdullahi Ahmad Tadada S4S State Chairman Kenan yayin da yake mika Gaisuwa ga Mai Girma Sardaunan Kano. Kai da ganin gaisuwar kasan akwai Mutun taka da Girmamawa Tsakin Mai Girma Sardaunan kano da Chairman Abdullahi Ahmad Tadada. Zama da Mutane lafiya yayi anfani aci gaba da biyayya ChairmanContinue reading “Alh Abdullahi Ahmad Tadada S4S State Chairman Kenan”
Monthly Archives: December 2019
Kullum A Cikin Hidimar Jama’a Yake.
Daga Abdullahi Ahmad Tadada: Kullum A Cikin Hidimar Jama’a Yake. Kuma Tun Da Aka Zabe Shi A Majalisar Dattawa Yake Bayar Da Gudunmawar Dan Ci Gaban Al’umar Najeriya, Arewa, Jihar Kano Da Kuma Sanatorial Dinsa. Dan Haka Ya Zama Daya Tamkar Da Dubu.A Saboda Haka Na Zabe Shi A Matsayin GWARZON SHEKARAR 2019.Wato Sanatan KanoContinue reading “Kullum A Cikin Hidimar Jama’a Yake.”
Sako daga #S4S
Daga Abdullahi Ahmad Tadada: Godiya Ga Allah Da Ya Kawo mu Karshen shekarar 2019.Allah Ya Gafartawa Wadanda suka Rigamu Gidan Gaskiya, ka bawa marasa lafiya, lafiya. Ka yi mana Gafara Na Zunubanmu.Ya Allah Ka Hadamu Da Alheri Sabuwar Shekarar Da Zamu Shiga Ta 2020 lafiya. Ya Kara Mana Arziki, Sutura Da Daukaka A Cikin Ta.Continue reading “Sako daga #S4S”
Sakon Ta’aziyya Daga Sen Ibrahim Shekarau Media
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI’UN! A daren jiya Talata 17/12/2019 Allah yayiwa Mallam Haruna Ibrahim Panshekara rasuwa, ma’aikaci a hukumar bada ruwa ta Jihar Kano, WATER BOARD. Mallam Haruna Ibrahim, mutumin kirki, mai son addini da girmama jama’a, wallahi nidai munfi haduwa dashi a masallaci. Idan kuma yazo majalisar mu bai wuce zancan SardaunanContinue reading “Sakon Ta’aziyya Daga Sen Ibrahim Shekarau Media”
Sakon taya murna ga abokina Alh Bello Haruna Umar
A yau Asabar 14/12/2019 Maigirma Sanatan Kano Ta Tsakiya Dr. Ibrahim Shekarau CON Sardaunan Kano ya jagoranci daurin auren ‘ya’yanmu Muhammad Bello Haruna da amaryar sa Aisha Abdullahi Adamu wanda aka gudanar a No 789 Abdullahi Dabo Street, unguwar Tudun Maliki. Muna godiya da manyan baki da suka halarta da wadanda wasu uzirori basu basuContinue reading “Sakon taya murna ga abokina Alh Bello Haruna Umar”
SANARWA TA MUSAMMAN
GWAMNA GANDUJE YA NADA SARKI MALAM MOHAMMADU SUNUSI II. A MATSAYIN SHUGABAN MAJALISAR SARAKUNAN JIHAR KANO.. Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da nadin Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi a matsayin Shugaban Majalisar Sarakuna a Jihar Kano a bisa damar da Gwamna ke da ita wajen nadawa na sabuwar dokar karin masarautu ta 2019. Daga CikinContinue reading “SANARWA TA MUSAMMAN”
Ganduje Ya Aikawa Majalisa Sabuwar Doka Don Kafa Masarautu Hudu
Ganduje Ya Aikawa Majalisa Sabuwar Doka Don Kafa Masarautu Hudu, Bayan Kotu Ta Kori Sarakunan Daga Comr Abba Sani Pantami Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta amince da kudirin Emirate Council na shekarar 2019 wanda ya tanadi samar da karin Hadaddiyar Daular Emirate a cikin jihar. Gwamnan ya yi wannan taron gaggawa ne a zaurenContinue reading “Ganduje Ya Aikawa Majalisa Sabuwar Doka Don Kafa Masarautu Hudu”

You must be logged in to post a comment.