Kano Zata Hada Hannu Da Kasar Chaina

Gwamnatin Kano karkashin maigirma gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sa hannu akan wata yarjejeniyar fahimtar juna tsakaninta da Kasar Chaina inda za ta shigo da manyan motocin zirga-zirga a cikin gari. Wannan ya biyo bayan yadda gwamnatin ke kokarin fito da wata sabuwar hanya ta saukakawa al’ummah a bangaren sufuri, inda a rashin farko zaContinue reading “Kano Zata Hada Hannu Da Kasar Chaina”

Nassarawa da Dala Kuna Birgeni

ALHAMDULILLAH Ina Godiya ga Dan majalisarmu Na Tarayya Hon Nasiru Ali Ahmad bisa Gwangwajemu da Sababbin Mashina a karkashin Jagoranchin Director General dinsa Majidadi Rabiu Baba Nabegu. DG yace kowa sai ya amfana, Jamilu Away Mai Jakai da Nura Kabaransi Gawuna da Jibril Muhammad Na Tara suna cikin Mutum 50 wadanda suka rabauta da MashinaContinue reading “Nassarawa da Dala Kuna Birgeni”

AN SAKA SHEKARAU CIKIN MASU YI WA ZABABBUN GWAMNONI BITA

Kungiyar gwamnonin Najeriya wato ‘Nigeria Governors Forum’ NGF ta shirya taron bita na kwana hudu, daga yau zuwa Laraba, wanda aka tsarawa sabbin gwamnonin da suka ci zabe da wadanda zasu maimaita a Abuja na duk jam’iyyun APC da PDP da APGA. Zababben sanata na Kano ta tsakiya, kuma tsohon gwamna Mallam Ibrahim Shekarau yanaContinue reading “AN SAKA SHEKARAU CIKIN MASU YI WA ZABABBUN GWAMNONI BITA”

ASALIN GURGUNTA ILIMIN JIHAR KANO

Lokacin ina Brigade Special primary school munada Mallamai Kwararru wadanda ba ‘Yan asalin Kano ba, bazan taba mantawa da Form Mistress din mu a Primary 4 ba Malama Mulikat. A Secondary school dinmu ta GSSS Stadium ma muna da Mallamai Yarabawa, Inyamurai da Kabilun Arewa, ina Alfahari da wani Banufen Mallamin mu mai suna MallamContinue reading “ASALIN GURGUNTA ILIMIN JIHAR KANO”

Nine Na Jawo Rabi’u Kwankwaso Cikin Harkokin Siyasa

Maigirma Kwamishinan raya karkara da birane Musa Iliyasu Kwankwaso yayi ikirarin cewa, shine ya jawo tsohon gwamna Rabi’u Musa Kwankwaso cikin harkokin siyasa. Musa iliyasu Kwankwaso yace, a siyasance ni shugabansa ne, nine kuma na bashi karfin gwuiwa ya tsaya takarar dan majalisar wakilai ta tarayya a lokacin yana aiki a hukumar ruwan sha daContinue reading “Nine Na Jawo Rabi’u Kwankwaso Cikin Harkokin Siyasa”

Kwankwasiyya Ko Abba Zaman Gida?

Wata majiya mai tushe ta tabbatar mana cewa, madugun kwankwasiyya Rabi’u Musa Kwankwaso ya fara korafi akan yadda hulunan Abba Zaman Gida suke yawo a gari ba tare da alamar kwankwasiyya ba. Nan take madugun yace babu kalmar kwankwasiyya a jikin hulunan, wannan yana nuna an dauko hanyar shafe kalmar ta kwankwasiyya a doron kasa,Continue reading “Kwankwasiyya Ko Abba Zaman Gida?”

KWANKWASIYYA SARAKAN SON ZUCIYA!

Daga Umar Faruq Muhammad Yau duk inda ka karada a social media zakaga Yan Kwankwasiyya suna ta murna da yada Labaran cewa Kotu tace a karbe kujerar Kawu Sumaila ofr saboda bai shiga Primary election ba. Yada wannan labarin bai nuna komai ba sai cikakkiyar son zuciyar Yan Kwankwasiyya. A 2015 kowa yasan Kwankwaso takardarContinue reading “KWANKWASIYYA SARAKAN SON ZUCIYA!”

PDP Ta Janye Zanga-Zanga A Kano

Jam’iyyar PDP ta kasa reshen Jihar Kano ta janye zanga-zanga lumana da tayi shirin gudanarwa Alhamis 18/4/2019 Wannan zanga-zanga, kamar yadda Jam’iyyar tace, ta shirya ta ne domin nuna kyama ga yadda jami’an tsaro suke kamawa da kullewa da musgunawa harma da barazana da rayukan magoya bayanta ba tare da aikata wani laifi ba. WannanContinue reading “PDP Ta Janye Zanga-Zanga A Kano”

Jam’iyyar APC Ta Zabi Sanata Ahmed Lawan Shine Zai Zama Shugaban Majalisar Dattawa.

Gwamnan Jihar Barno Kashim Shettima ya bayyana cewa duk da yake Sanata Ali Ndume dan uwan sa ne, dan Jihar sa, ba zai yi wa uwar jam’iyyar APC tawaye ba. Jam’iyyar APC ta zabi Sanata Ahmed Lawan shi ne zai zama shugaban majalisar dattawa, yayin da Sanata Ndume ya ce bai yarda ba, zai tsayaContinue reading “Jam’iyyar APC Ta Zabi Sanata Ahmed Lawan Shine Zai Zama Shugaban Majalisar Dattawa.”

KUN SAN WAYE GEORGE WASH FINGER DA IYABO OLADINI KASALI

Bayan mun fadi a zaben 2011 dandanan aka fara bamu kwarin gwiwar cewa muna zuwa kotu za’a kwace kujerar gwamna daga hannun kwankwaso a bawa malam saluhu Cikin bayanin kwarin gwiwar ne har SHEHU ISA direba yace mun dauko bature mai suna GEORGE WASH FINGER daga America wanda zaiyi aikin gano mutanen da suka yiContinue reading “KUN SAN WAYE GEORGE WASH FINGER DA IYABO OLADINI KASALI”

BAYAN SUN GANA DA BABA

Sai Gabriel Olonisaki Chief Of Defence Staff yake shaidawa yan jarida cewa, Shugaba Muhammadu Buhari ya umarcesu dasu aikata dukkan wani kalar rashin tausayin da suke dashi a cikin aikin soja ga Barayin dake kashe mutane tare da sacewa a jihar Zamfara…. Tsantsar rashin mutumci nake son ku aikata musu, ko kadan kada ku sauraraContinue reading “BAYAN SUN GANA DA BABA”

Sanata Lawan Da Ndume: Wa Za A Kai Kasa?

Sanata Ahmed Lawan da Ali Ndume dai ba sabbin-yanka-raken shiga Majalisar Dattawa ba ne. Sun jima ana gogawa da su. A baya za a iya cewa ‘yan gida daya ne, wato Jihar Barno. Amma tun bayan kirkiro Jihar Yobe, sai Lawan ya raba hanya da Barno. Ali Ndume ya kuma a Majalisar Tarayya ya naContinue reading “Sanata Lawan Da Ndume: Wa Za A Kai Kasa?”

KOTU TA YI WA SANATA SHEKARAU DA AMINU WALI DA INJINIYA MANSUR IZININ TAFIYA UMARA

Kotun tarayya ta mai shari’a Lewis Allogoa da ke sauraron karar da EFCC ta shigar da zababben sanata na Kano Central, Mallam Ibrahim Shekarau da Ambasada Aminu Wali da Injiniya Mansur Ahmed,ta bada izinin ya je ya yi ibadar Umara a cikin wannan watan Ramadana in Allah ya kaimu. A yau a zaman da akaContinue reading “KOTU TA YI WA SANATA SHEKARAU DA AMINU WALI DA INJINIYA MANSUR IZININ TAFIYA UMARA”

Ina Gaskiyar Wannan Labari Na AlkalaminSantsi?

Munci karo da wani rubutu na AlkalaminSantsi inda yake karyata wani rubutu da yake yawo da sunan Sanata Ibrahim Shekarau Mun sami wannan rubutu daga wani shafi na twitter mai dauke da Official TL of Ibrahim Shekarau, ganin wannan labari akan wancan account yabaka karfin gwuiwa cewa daga bakin Sanata Ibrahim Shekarau yake. Matukar baContinue reading “Ina Gaskiyar Wannan Labari Na AlkalaminSantsi?”

MUNA BUKATAR MAJALISAR DATTIJAI ABIN ALFAHARIN KOWA

A satin da ya gabata takwarorina tsaffi da sabbin sanatoci zababbu, sun ziyarce ni har gida a Kano Wadanda suka ziyarce ni sune: Sanata Danladi Sankara APC Jigawa Sanata Bello Mandiya APC Katsina Sanata Barau I Jibrin APC Kano Sanata Yahaya Abdullahi APC Kebbi Sanata Solomon Adeola APC Lagos Sanata Lekan Mustapha.APC Ogun Sanata DegiContinue reading “MUNA BUKATAR MAJALISAR DATTIJAI ABIN ALFAHARIN KOWA”

Zaben Kano: Mun Gama Shirin Kare Kanmu A Kotu, Cewar INEC

Hukumar zabe mai zaman kanta reshen Jahar Kano ta kammala shiryawa tsaf don kare kanta a kotu da zarar kotun ta nemi su a kan wani korafi ko wata kara da wani dan takara ko wata jam’iyya ta kai su a zabubbukan Kano da a ka gabatar na 2019. Bayanin hakan ya fito ne dagaContinue reading “Zaben Kano: Mun Gama Shirin Kare Kanmu A Kotu, Cewar INEC”

DAN ADAM SARKIN MANTUWA!

👉 A ranar da aka rantsar da Mal. Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano Gwamna a 2003 ya shelantawa Kanawa cewa duk wata Daliba Mace Karatun ta Kyauta ne a Makarantun Jihar Kano, hakanan duk Yara Maza dake Karatu a fannin Kimiya da Fasaha (Science and Technology) suma Gwamnatin ta dauke musu biyan Kudin Makaranta. 2011 KwankwasoContinue reading “DAN ADAM SARKIN MANTUWA!”

NEXT LEVEL YAN PDP NA GASKIYA

Maigirma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR Khadimul Islam ya karbi bakuncin ‘yan PDP tsagin Amb Aminu Bashir wali, Sen Bello Hayatu, Hon Salisu Buhari da Alh Yahaya Bagobiri a dakin taro na Africa dake fadar Gwamnatin Kano sunje fadar ne dan taya Gwamna murna da jaddada mubayi’arsu ga Gwamna a yayin maida jawabi GwamnaContinue reading “NEXT LEVEL YAN PDP NA GASKIYA”

Daurin Aure Cikin Hotuna

A wannan rana ta Lahadi 7/4/2019 daya daga cikin ‘yan gwagwarmaya a fadar mundubawa Mallam Haroun Shekaran Gama ya sake angwancewa kari akan angwancewarsa ta fari, yanzu haka Mallam Haroun Shekaran Gama ya zarce sa’ansa. Muna addu’a Allah yasa albarka cikin iyalinsa ya bashi ikon sauke nauyin da ya karu akansa na yin adalci aContinue reading “Daurin Aure Cikin Hotuna”

ZAMU SAKA SHEKARAU A MANYAN DATTIJAN MAJALISARMU

Inji Sanata Ahmed Lawan Dan takarar shugabancin majalisar dattijai Sanata Ahmed Lawan (APC-Yobe) ya bayyana cewa akwai wasu zababbun mutane da a koda yaushe majalisar dattijai ta kasa ta ke kaddara su a matsayin manyan dattijanta. Ya ce, zababben Sanata na Kano Central, Mallam Ibrahim Shekarau, zai kasance daya daga cikinsu a wannan majalisa taContinue reading “ZAMU SAKA SHEKARAU A MANYAN DATTIJAN MAJALISARMU”

Design a site like this with WordPress.com
Get started