A press statement issued by the commissioner for Information and member of the committee, Malam Muhammad Garba indicated that Senator representing Kano North, Senator Barau Jibrin donated the sum of N4, 000, 000.00 million, while Senators Ibrahim Shekarau and Kabiru Gaya representing Kano Central and Kano South respectively contributed N2, 000,000 each Shekarau4Senator (S4S)
Monthly Archives: March 2020
Sen Ibrahim Shekarau da sauran Sanatoci da ‘yan majalisar tarayya na Kano sun kai gaisuwa ga sarakunan Kano da Bichi
A yau Litinin 23/3/2020, Mai girma Sardaunan Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau, ya jagoranci sauran sanatocin Kano ta Arewa, Kano ta Kudu tare da ‘yan majalisar Tarayya masu wakiltar Jihar Kano. Zuwa taya murna ga Mai Martaba Sarki Kano Alh Aminu Ado Bayero da Mai Martaba Sarkin Bichi Alh NasiruContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau da sauran Sanatoci da ‘yan majalisar tarayya na Kano sun kai gaisuwa ga sarakunan Kano da Bichi”
Sen Ibrahim Shekarau ya halarci taron Shukhurah
A Yammancin rana Lahadi, 15 Maris,2020. Mai Girma Sanatan Kano ta tsakiya Dakta Malam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya halarci taron Shukhurah walima na MSSN reshen Jahar Kano tare da karrama wasu daga cikin manyan baki. SHEKARAU4SENATOR (S4S)
Sen Ibrahim Shekarau ya kai gaisuwa ga Sarkin Kano
A wannan rana ta Asabar 14/03/2020. Mai Girma Sardaunan Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau yake gaisuwa ga Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero. Haka kuma makarantar Mal Aminu Kano School ff Legal Studies ta karrama Mai Girma Sardaunan Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau,Continue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya kai gaisuwa ga Sarkin Kano”
Sen Shekarau ya halarci taron liyafar mai sharia Bulkacuwa
Sanatan Kano ta tsakiya Malam Dr. Ibrahim Shekarau CON, ya halarci taron bikin kammala aikin shugabar kotunan daukaka kara ta kasa Zainab Bulkacuwa bayan ta cika shekara 60 a duniya. Daga cikin manyan bakin da suka halarta akwai Mataimakin Shugaban Kasa Professor Yemi Osinbajo, gwamnoni, sanatoci da yan majalisar tarayya. Ciki har da mai girmaContinue reading “Sen Shekarau ya halarci taron liyafar mai sharia Bulkacuwa”
EFCC na tuhumar Rabi’u Musa kwankwaso da wasu mutane biyu da danne kudin makamai #35bn
Hukumar EFCC na tuhumar tsohon gwamna kuma tsohon sanata Rabi’u Musa kwankwaso tare da wasu mutane biyu da yin ruf da ciki da kudadaen makamai har naira biliyan talatin da biyar (#35bn). Tun bayan barin sa mulki, Rabi’u Musa kwankwaso yana shan kalubale daban-daban inda ake zargin sa da danne kudaden da aka bashi amana,Continue reading “EFCC na tuhumar Rabi’u Musa kwankwaso da wasu mutane biyu da danne kudin makamai #35bn”

You must be logged in to post a comment.