Mai girma Sanatan Kano ta tsakiya ya sauka a kasar Tanzania tare da tawagarsa lafiya domin gudanar da wata ziyarar aiki, sun sauka a filin tashi da saukar jiragen sama na Julius Nyerere Darussalam, Tanzania. Sanata Ibrahim Shekarau ya sami tarbar wakilin Najeriya a Kasar Tanzania Ambassador Hamisu Umar Takalmawa, muna fata Allah ya dawoContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau Ya Kai Ziyarar Aiki Kasar Tanzania”
Monthly Archives: October 2021
UWAR JAM’IYYAR APC TA KARBI SAKAMAKON ZABEN DA DAN ZAGO YA LASHE A KANO
LITININ 25 ga watan Oktoba 2021 uwar jam’iyyarmu ta APC ta kasa ta karbi cikakken rahoton kwamitin zabe da aka gudanar na shugabannin jam’iyyar APC na jihar Kano. An gabatar da wannan zaben shugabanni su 36, a ranar Asabat 16 ga watan Oktoba 2021 a Kano karkashin jagorancin Farfesa Muhammad Sani Bello (Mainan Zazzau) daContinue reading “UWAR JAM’IYYAR APC TA KARBI SAKAMAKON ZABEN DA DAN ZAGO YA LASHE A KANO”
