Jami’ar RITMAN a Jihar Akwa Ibom zata karrama Sen Ibrahim Shekarau

A yau Asabar 30/11/2019 jami’ar RITMAN a Jihar Akwa Ibom ta shirya karrama Distinguish Sen Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. Inda ya sami kyakkyawan tarbo daga gwamnatin Jihar ta Akwa Ibom tare da dimbin yan rakiya wadanda suka hada da Gwamna, shugaban jam’iyya, kwamishinoni, Sanatocin Jihar Kano da manyan baki daga sassa daban daban. #SenIbrahimShekarauMedia

Tsare dalibin jami’a Yahuza Tijjani

A wata faifan radiyo da aka dauka a wani hira da dan majalisar jihar Kano dake wakiltar Madobi, an ji shi kakara ya bugun kirji yana cewa Ko sarkin Kano Sanusi ba zai iya saka shi abu yayi ba. A wannan faifai an ji Honarabul Isma’ila yana cewa babban jojin jihar Kano ne ya umarceContinue reading “Tsare dalibin jami’a Yahuza Tijjani”

Sakon barka da Jummah daga Sen.Ibrahim Shekarau Media

Kowane daya daga cikinku yaga barna, yayi kokarin canja ta da hannunsa, idan kuma bazai iya ba, to ya canja ta da harshen sa, idan kuma bazai iya ba, ya canja ta da zuciyar sa, ma’ana ya kyamace ta, amma wannan shine mafi raunin imani. Muslim ne ya ruwaito wannan hadisi. Barkan mu da JummahContinue reading “Sakon barka da Jummah daga Sen.Ibrahim Shekarau Media”

Yadda Ake Kokarin Haifar Da Rudani Tsakanin Buhari Da Osinbajo

Daga Rabiu Biyora: Sakamakon tunkarar shekarar zabe ta 2023, wasu daga cikin al’umma sun fara aikin haifar da rudani tare da yinkurin saka shakku a cikin zukatan yan jam’iyyar APC akan kyakkyawar alakar dake tsakanin Shugaba Buhari da mataimakinsa Osinbajo. A kwanakin nan sun fara ne da bayyana cewa wai shugaba Buhari ya ki bawaContinue reading “Yadda Ake Kokarin Haifar Da Rudani Tsakanin Buhari Da Osinbajo”

KAI TSAYE DA SANATA SHEKARAU

A gobe Talata 5 ga watan Nuwamba 2019, Sanata Ibrahim Shekarau (APC-Kano Central) zai cika shekara 64 a duniya. Haka a goben zai cika kwanakin aiki 100 cif da shiga zauren majalisar dattijai na Najeriya, yan shekara ta tara, wato 9th Session. Da yardar Allah, Sanata Shekarau zai kasance da duk jama’a daga sassan duniyaContinue reading “KAI TSAYE DA SANATA SHEKARAU”

DAGA MAJALISAR DATTIJAI

Daga Jibril Muhammad Na Tara Mai Girma Shugaban Kwamatin lura da harkokin aiki da duk Ma’aikata kuma Shugaban Kwamatin lura da walwalar Yan Fansho a Majalisar Dattijai Sanata Dakta. Malam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta biya Yan Fansho bashin Naira Biliyan Dari Hudu ( N400bn) Ya bukaci a fara biyanContinue reading “DAGA MAJALISAR DATTIJAI”

DAGA MAJALISAR DATTIJAI

Daga Jibril Muhammad Na Tara Mai Girma Shugaban Kwamatin lura da harkokin aiki da duk Ma’aikata kuma Shugaban Kwamatin lura da walwalar Yan Fansho a Majalisar Dattijai Sanata Dakta. Malam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta biya Yan Fansho bashin Naira Biliyan Dari Hudu ( N400bn) Ya bukaci a fara biyanContinue reading “DAGA MAJALISAR DATTIJAI”

Design a site like this with WordPress.com
Get started