السلام عليكم ورحمة الله تعالى و بركاته Muna kara godiya ga Allah da ya tsawaita rayukan mu muka ga farkon wan nan shekarar ta Hijira 1441. Allah ya bamu dukkan alherin dake cikin ta, kuma ya tsare mu daga dukkan sharrin dake ciki. Allah yasa mu ga karshen shekarar lafiya. Allah ya inganta imaninContinue reading “Sakon Sanata Ibrahim Shekarau na Sabuwar Shekarar Musulinci”
Monthly Archives: August 2019
Hijrah 1441: Jihar Osun ta bada hutu ga ma’aikata
A yau Jummah ne 1 ga watan Muharram sabuwar shekarar musulunci Hijrah 1441 Gwamnan Osun Adegboyega Oyetola tuni ya bada hutun wannan rana ga ma’aikatan Jihar domin murna zagayowar sabuwar shekarar ta musulunci, gwamnan yaba hankalin ma’aikatan suyi amfani da wannan rana wajen shagulgulan da musulmi keyi, tare da yiwa Jihar ta Osun addu’ar samunContinue reading “Hijrah 1441: Jihar Osun ta bada hutu ga ma’aikata”
Ohanaeze sun gargadi tsagerun matasan IPOB
Kungiyar samarin dattawan Inyamurai OHANAEZE sun gargadi kungiyar tsagerun matasan Iyamurai IPOB da su guji tada kayar baya da suka shirya yi wa shugaba Buhari a kasar Japan. Matasan na kungiyar Ohanaeze sunce yin haka zubar da mutuncin Inyamurai ne a idon duniya kuma zai sa a dinga yi musu kallon ‘yan ta’adda. Tuni shugabanContinue reading “Ohanaeze sun gargadi tsagerun matasan IPOB”
Tirkashi: Wani aiki sai El-Rufai/Dr Hadiza Balarabe
Gwamnatin Kaduna karkashin gwamna Nasir El-Rufai zata fara biyan ma’aikatan Jihar sabon mafi karancin albashi na Naira Dubu Talatin N30,000 daga 1 ga watan Satumba na wannan shekarara. Wannan sanarwa ta fito daga bakin mai taimakawa gwamna na masamman akan harkokin sadarwa Muyiwa Adekeye wanda ya sanar da ‘Yan jarida bayan zaman da majalisar zartarwaContinue reading “Tirkashi: Wani aiki sai El-Rufai/Dr Hadiza Balarabe”
YABON GWANI YA ZAMA DOLE
Daga Datti Assalafiy Masoyina Maigirma Sardaunan Kano, Sanatan Kano ta tsakiya Malam Dr Ibrahim Shekarau (Khadimul Islam) Idan kana neman ‘dan siyasa a Nigeria da ya taimaki addinin Musulunci a fili da boye ka samu Sardaunan Kano to magana ya kare. Idan kana neman ‘dan siyasar da yayi sanadin musuluntar da dubbannin maguzawa zuwa cikinContinue reading “YABON GWANI YA ZAMA DOLE”
Kotu ta soke zaben Sanata Dino Melaye na Jihar Kogi ta Yamma
Wata kotun sauraran kararrakin zaben majalisar kasa a jihar Kogi, wacce ta kunshi alkalai uku (3) karkashin jagorancin mai shari’a A.O Chijioke ta soke zaben Sanata Dino Melaye inda tayi umarnin a sake sabon zaben sanatan mai wakiltar Kogi ta Yamma. #SenIbrahimShekarauMedia
Sakon barka da Jummah daga Sen Ibrahim Shekarau Media
And keep yourself (O Muhammad SAW) patiently with those who call on their Lord (i.e. your companions who remember their Lord with glorification, praising in prayers, etc., and other righteous deeds, etc.) morning and afternoon, seeking His Face, and let not your eyes overlook them, desiring the pomp and glitter of the life of theContinue reading “Sakon barka da Jummah daga Sen Ibrahim Shekarau Media”
Ga wata sanarwa ta masamman daga SUBEB
Mun sami Sanarwar daga Muhammad Auwal DZ #SenIbrahimShekarauMedia
Kotun sauraran koke-koken zaben gwamna a Kano zai koma Abuja da zamansa
Kotun sauraran koke-koken zaben gwamna a jihar Kano tayi barazanar komawa babban birnin tarayya Abuja da zama, matukar suka fuskanci rashin tsaro. Mai shari’a Halima S Muhammad, tayi wannan barazana a yayi zaman sauraron shaidu masu kare tuhumar da ake musu daga hukumar zabe, inda malama Halima Sambo Hassan ma’aikaciyar hukumar zabe a karamar hukumarContinue reading “Kotun sauraran koke-koken zaben gwamna a Kano zai koma Abuja da zamansa”
Bashir Ahmad ya sake komawa kan kujerar sa
Shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari ya sake mayar da kwararre kuma fasihin mai harkar sadarwa ta zamani a yanar gizo Bashir Ahmad kan kujerar sa ta mai taimaka masa a kafafen yada labarai na zamani. Muna yiwa Bashir fatan alkhairi, Allah ya taya shi riko tare da fatan ya sake jajircewa wajen kawo cigaba daContinue reading “Bashir Ahmad ya sake komawa kan kujerar sa”
Jami’an tsaro sun cafke Wadume
Jami’an tsaro a Najeriya sun kama wani kasurgumin mai garkuwa da mutane mai suna “Wadume” shine a kwanakin baya aka kama amma a sanadiyyar kamashi da yan sanda sukayi aka sami rashin fahimta tsakaninsu da sojoji inda har akayi asarar jami’an kwararrun ‘yan sanda 3, shikuma daganan ya tsere. Yanzu haka, an cafke wannan mutumContinue reading “Jami’an tsaro sun cafke Wadume”
Labarai da dumi-dumi
Kotu tayi watsi da karar da Atiku yakai Buhari a gabanta game da zaben 2019….. A sauraremu…..
ANA BARINMU A BAYA A HARKAR ILIMI
Tare da girmamawa a gareku. YAU MA TALATA An gayyace ni hira ta musamman akan batutuwa da suka shafi harkar ilimi, musamman a yankin arewa da yadda ya kamata mu kalle shi, irin yadda yafi dacewa da zamanin da muke ciki da yadda duniya ke tafiya. Za a yi hirar a filin Zaman ‘Yan MarinaContinue reading “ANA BARINMU A BAYA A HARKAR ILIMI”
Kotu taki amincewa ta hana Buhari rantsar da Ministoci
Wata babbar kotun tarayya dake babban birnin Abuja a ranar Litinin 19/8/2019 ta ki amincewa da wata kara da aka shigar a gabanta domin ta hana shugaban kasa Muhammad Buhari ya rantsar da Ministoci 43 da majalisar tarayya ta tantance. Wani dan asalin garin Karu dake Abuja Mr Musa Baba-Panya, shine ya shigar da kararContinue reading “Kotu taki amincewa ta hana Buhari rantsar da Ministoci”
Damuna Uwar Albarka
Yayin da damina tayi kyau a karkara zakaga irin wannan yanayin, ma’ana ana yin abinda ake kira “TUMU” Shi dai “TUMU” gero ne a jikin zangarniyar sa ake yankowa daga gona kuma a hada wuta a gasa kamar yadda ake gasa masara, bayan ya gasu za’a banbareshi a murje a dinga afawa a baki anaContinue reading “Damuna Uwar Albarka”
Daga Daura Mahaifar Shugaba Buhari
A yau Asabar 17/8/2019 shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari ya kawo karshen hutun babbar sallah da yayi a garinn haihuwar sa Daura dake Jihar Katsina inda ya shafe fiye da mako guda yana gudanar da shagulgulan sallah tare da yan’uwa da abokan arziki harma da wasu shugabannin kasashen. Yanzu haka shugaba Buhari ya tashi zuwaContinue reading “Daga Daura Mahaifar Shugaba Buhari”
Sakon barka da Jummah tare da Sanata Ibrahim Shekarau
Abubuwa uku da bazaku iya dakushe haskensu ba… 1) Rana 2) Wata 3) Gaskiya Barkanmu da wannan rana ta Jummah, Allah yabamu dukkanin alkhairan dake cikinta ya tsaremu da sharrin cikinta. #SenIbrahimShekarauMedia
Sun rasu a hadarin mota
Inna lillahi wa inna ilaihir raji’un! Ranar Alhamis 15/8/2019 Allah ya karbi rayukan Zainab da Muhammad Muhammad Amin Garba a wani hadarin mota da ya rutsa dasu akan hanyar Minjibir/Gezawa ta Jihar Kano. Mahaifinsu Muhammad Amin Garba, hadimin Sanata Ibrahim Shekarau ne kuma mutumin kirki daya daga cikin malamai na a harkar fasahar na’ura maiContinue reading “Sun rasu a hadarin mota”
Buhari ya hana chanja dalar Amerika domin sayo abinci daga waje
Shugaban kasar Najeriya Buhari ya takawa babban bankin kasar wato CBN birki akan bada chanjin dalar Amerika domin sayo kayan abinci daga kasashen waje zuwa Najeriya. Ko me al’ummar Najeriya zasu ce akan haka? #SenIbrahimShekarauMedia
PMB: zan baiwa talakawa fifiko a wannan karon
Yanzu ne talakawa zasu dandana romon dimokaradiyya a hannu na, zan baiwa talakawan fifikon kulawa a wannan zangon mulkin, zan kare hakkin su inji shugaban kasar Najeriya Buhari. #SenIbrahimShekarauMedia
Hukumar gida yari ta koma hukumar gyarawa.
Shugaban kasar Najeriya Buhari ya sa hannu akan chanja sunan hukumar gidan yari zuwa hukumar gyarawa wacce akafi sani da Nigerian Prisons Service zuwa Nigerian Correctional Service. Ko shakka babu wannan suna da aka chanja yafi nuna kulawa da hakkin dan Adam fiye da tsohon sunan da yake nuna garkamewa kawai ba tare da la’akariContinue reading “Hukumar gida yari ta koma hukumar gyarawa.”
KANO AN SAMU CIGABA
Daga Umar Faruq Muhammad: A shekarun baya duk fadin da Kano kedashi iya Kanawan Birni ne ke shu’urin bukukuwan hawan Sallah, Mutanen mu na Kauyuka sai dai suji labari a Rediyo. Jiya na halarci hawan Masarsutar Bichi, naga Dattawa, Samari da Yan Mata cikin Annushuwa da Sururi. Ina da tabbacin su Salisu Shu’aibu Rano daContinue reading “KANO AN SAMU CIGABA”
RUGA: Sanata Walid Jibrin yayi kira a rungumi shirin
Shugaban yardaddun jam’iyyar hamayya ta PDP Sen. Walid Jibrin yayi kira ga ‘yan Najeriya su rungumi shirin Gwamnatin Tarayya na Rural Grazing Areas (RUGA) Ya bayyana haka ne a Jihar sa ta haihuwa Nassarawa, inda yace yin haka zai kawo zaman lafiya da kwanciyar hankali tsakanin makiyaya da manoma kuma Fulani zasu sami kulawa taContinue reading “RUGA: Sanata Walid Jibrin yayi kira a rungumi shirin”
Zakzaky tare da iyalinsa na kan hanyar zuwa India
Labarin dake ishemu yanzu haka na cewa, shugaban darikar shi’ah na Najeriya Zakzaky, yana kan hanyarsa ta zuwa kasar India domin neman magani tare da iyalinsa… #SenIbrahimShekarrauMedia
AI KUNJI IRINTA
Daga Umar Faruq Muhammad: Ina takaicin yadda aka gurbata Matasan Kano da bata sunan Jagororin mu saboda sabanin Siyasa, magana ta gaskiya banajin dadin wannan Dabi’a, shiyasa ma zakaga ko Tsula da ake amfani da ita ga tsohon Sanata ban taba rubuta ta ba, saboda a fahimtata BI’ISA ISMUL FUSUQ BA’ADAL IMAN. Abin takaici saiContinue reading “AI KUNJI IRINTA”
EFCC ta fara binciken tsofaffin shugabannin kasar Najeriya
Hukumar yaki da cin hanci da karbar rashawa a Najeriya EFCC ta fara binciken tsofaffin shugabannin kasar Najeriya Obasanjo, ‘Yar Adua da Jonathan akan badakalar kudi kimanin dalar America biliyan goma sha shida ($16bn) na samar da hasken wutar lantarki a Najeriya. #SenIbrahimShekarauMedia
Eid-El-Kabir Tare Da Sanata Ibrahim Shekarau
Lahadi 11/8/2019 Mai girma Sardaunan Kano, Sanata Mallam Ibrahim Shekarau CON ya halarci masallacin eid na kofar mata dake birnin Kano domin yin sallah Eid-El-Kabir. Allah ya maimata mana ta badin badada, Allah ya kara mana lafiya da zaman lafiya, kwanciyar hankali, ya kara yalwata arzikin mu. #SenIbrahimShekarauMedia
Najeriya tasha addu’oi a Kasar Saudi Arabia
A yau yayin hawan Arfa a Kasar Saudi Arabia wasu shugabanni da mashahuran malamai sun yi wa Kasar Najeriya addu’oi na masamman domin samun dorewar zaman lafiya, kwanciyar hankali da bunkasar arziki. Muna fatan Allah ya amsa addu’oin kuma suma muna fatan Allah ya karbi aikin hajjin da suka gudanar. Mun sami wannan labari dagaContinue reading “Najeriya tasha addu’oi a Kasar Saudi Arabia”
Ina Son Zanyi Yabo Da Jinjina Ga MD Karota Wato Hon Dr Baffa Babba Dan Agundi, A Irin Ceto Da Kuma Dawo Da Martabar Jihar Kano Da Yayi. Musamman A Ofis Din Sa Na Hukumar Karota,Gaskiya Kayi Abun Da Ya Kamata A Yaba Maka, Saboda Irin Ci Gaban Da Ka Kawo. Allah Ya Tabbatar DaContinue reading
Quran 2:14
وَإِذَا لَقُوا الَّذِينَ آمَنُوا قَالُوا آمَنَّا وَإِذَا خَلَوْا إِلَىٰ شَيَاطِينِهِمْ قَالُوا إِنَّا مَعَكُمْ إِنَّمَا نَحْنُ مُسْتَهْزِئُونَ And when they fall in with those who believe, they say: We believe; but when they go apart to their devils they declare: Lo! we are with you; verily we did but mock.

You must be logged in to post a comment.