Daga Umar Faruq Muhammad: Lokacin da Gwamnatin Mal. Ibrahim Shekarau tayiwa Ma’aikatan Jihar Kano karin albashi na #12,500 Minimum wage an cimma matsaya tsakanin Gwamnatin da Kungiyar Kwadago cewa tunda Gwamnatin tana bawa Ma’aikata Kudin Gero da na Rago za’a dena bada kudin hutu (Leave Grant) tunda ga Albashi nan an kyautata shi, a lokacinContinue reading “WACCE RAWA KUNGIYAR KWADAGO KE TAKAWA A KANO?”

You must be logged in to post a comment.