Kalaman Ɓatanci: Shekarau ya shirya bita ga ƴan Social Media

Daga Khalifa Abdullahi Maikano Sanatan kano ta tsakiya Malam Ibrahim shekarau ya shirya taron bita ga ƴan social media na gidan sa domin faɗar da su yadda zasu rika tallata sanatan da kuma yadda zasu gujewa yada labaran ƙarya . Yayin taron sanata Shekarau ya bukaci mahalatta taron da su guji ya da labaran karyaContinue reading “Kalaman Ɓatanci: Shekarau ya shirya bita ga ƴan Social Media”

Tinawa Da Ranar Haihuwar Sen Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano

An haifi Mallam Ibrahim Shekarau ne a ranar 5 ga watan Nuwamba na shekarar 1955 a unguwar Kurmawa da ke cikin kwaryar birnin Kano. Mahaifinsa sunansa Alh Sulaiman Usman Giginyu, a gidan su Mallam Ibrahim Shekarau, shine dan Auta, yana da yayye guda uku, daya namiji, biyu mata. Mahaifin Mallam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, jami’inContinue reading “Tinawa Da Ranar Haihuwar Sen Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano”

Sen Ibrahim Shekarau Ya Kai Ziyarar Aiki Kasar Tanzania

Mai girma Sanatan Kano ta tsakiya ya sauka a kasar Tanzania tare da tawagarsa lafiya domin gudanar da wata ziyarar aiki, sun sauka a filin tashi da saukar jiragen sama na Julius Nyerere Darussalam, Tanzania. Sanata Ibrahim Shekarau ya sami tarbar wakilin Najeriya a Kasar Tanzania Ambassador Hamisu Umar Takalmawa, muna fata Allah ya dawoContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau Ya Kai Ziyarar Aiki Kasar Tanzania”

UWAR JAM’IYYAR APC TA KARBI SAKAMAKON ZABEN DA DAN ZAGO YA LASHE A KANO

LITININ 25 ga watan Oktoba 2021 uwar jam’iyyarmu ta APC ta kasa ta karbi cikakken rahoton kwamitin zabe da aka gudanar na shugabannin jam’iyyar APC na jihar Kano. An gabatar da wannan zaben shugabanni su 36, a ranar Asabat 16 ga watan Oktoba 2021 a Kano karkashin jagorancin Farfesa Muhammad Sani Bello (Mainan Zazzau) daContinue reading “UWAR JAM’IYYAR APC TA KARBI SAKAMAKON ZABEN DA DAN ZAGO YA LASHE A KANO”

Ba zan daina siyasa ba – Sen Ibrahim Shekarau

Siyasarmu addininmu, addininmu siyasarmu, a ta bakin Sanata Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano yayin sake fasalin Majalisar Gudanarwa ta Shura a fadarsa ta Mundubawa ranar Lahadi 4 ga watan Yuli, 2021 Sanata Shekarau yace; na sake dawowa kan dandamalin magana domin karyata wata jita-jita da ke yawo a farfajiyar kafafen sada zumunta, wato social media, indaContinue reading “Ba zan daina siyasa ba – Sen Ibrahim Shekarau”

Sen Ibrahim Shekaru Na Gayyatar Taro Na Musamman

Mai Girma Malam Ibrahim Shekarau, Sardaunan Kano, Tsohon Gwamnan Kano, kuma Sanatan Kano ta Tsakiya, yana gayyatar Masoya da Magoya baya zuwa wajen kaddamar da Shugabanni na Majalisarsa ta Shawara, wato SHEKARAU SHURA MAJALIS. Wadda aka FADADA daga matakin Jiha zuwa Shiyoyi Uku (3) na Kano, da Kananan Hukumomi Arba’in da Hudu (44), da MazabuContinue reading “Sen Ibrahim Shekaru Na Gayyatar Taro Na Musamman”

Mu zabi Abdullahi Ahmad Tadada ( Jagoran Matasa Na Jihar Kano) A Jam’iyyar APC

Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai Nake Gabatar Muku da Dan Takara ta, Kuma zabin Matasa Hon. Abdullahi Ahmad Tadada A matsayin Shugaban Matasa na Jam’iyar APC ta Jahar Kano (APC Kano State Youth Leader). A Sanina da Hon. Abdullahi Ahmad Tadada Mutunne Jajirtacce wanda Kullin burinsa Yaciyar da Matasa gaba ta kowane Fanni.Continue reading “Mu zabi Abdullahi Ahmad Tadada ( Jagoran Matasa Na Jihar Kano) A Jam’iyyar APC”

A shirin Good Morning Nigeria na gidan talabijin na kasa wato NTA Network

22 ga Maris 2021 SANATA SHEKARAU: Ya ce Siyasa ita ce tsanin shugabanci, amma ba kowane kwashi-kwaraf za a rika tura wa su rike madafun iko ba tun daga kansila har zuwa shugaban kasa Jam’iyyun siyasa, sune ginshikin samar da gwamnati, amma suna hannun da bai kamata ba, kuma sun katange wadanda suka cancanta. GyaraContinue reading “A shirin Good Morning Nigeria na gidan talabijin na kasa wato NTA Network”

AN DAUKO MUCIYA DA TABARYA

Daga Bello Muhammad Sharada: Shugaban kasar Amurka mai barin gado Donald Trump ya umarci magoya bayansa su hargitsa majalisar dokokin Amurka, don a hana tabbatar da zaben Joe Biden, a zauren majalisa. Magoya bayan Donald Trump sun dauki “tabarya da muciya, sun haura katanga, sun shiga zauren majalisa ko a Mutu ko A yi rai,Continue reading “AN DAUKO MUCIYA DA TABARYA”

Sen Ibrahim Shekarau Inaugurates 6 man Technical Commitee On Constituency Projects

Sen Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) had inspected road works he awarded at Aminu Kano Teaching Hospital AKTH intended to ease the hardship in movements of patients and the staff of the hospital around the premises. This, has been one of the achievements that Senator Kano Central, Mallam Ibrahim Shekarau had so far brought in theContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau Inaugurates 6 man Technical Commitee On Constituency Projects”

Buhari ya karya dokar Najeriya – Ibrahim Shekarau

Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya ce Shugaba Buhari na Najeriya ya karya dokar Najeriya sakamakon ƙin sauya manyan hafsoshin tsaron Najeriya da wa’adinsu ya ƙare tun tuni. A wata hira da ya yi da gidan talabijin na Channels, ya bayyana cewa a kundin tsarin mulkin Najeriya, idan ma’aikaci ya kai shekara 60 daContinue reading “Buhari ya karya dokar Najeriya – Ibrahim Shekarau”

Sen Ibrahim Shekarau ya cika shekaru 65 masu albarka

A madadin jagorori, shugabanni na jiha da kananan hukumomi da mambobi da Sen Ibrahim Shekarau MEDIA da dukkanin masoya Senator Ibrahim Shekarau CON Sardaunan Kano. Kungiyar s4s.home.blog Shekarau for Senator Campaign Team. Muna taya Shugaban mu, jagoran mu na siyasa kuma abin alfaharin mu, Senator Ibrahim Shekarau CON Sardaunan Kano murnar cika shekaru 65 daContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya cika shekaru 65 masu albarka”

Daga karshe gaskiya ta yi halinta

Babbar kotun daukaka kara ta tarayya dake Kano, a zamanta da tayi a ranar Talata 20/10/2020 ta kori karar da hukumar kula da cin hanci da karbar rashawa EFCC ta shigar inda take tuhumar tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau da laifin karbar kudin zaben 2015 Kamar yadda kotu ta bayyana, ta kori karar neContinue reading “Daga karshe gaskiya ta yi halinta”

Director social media a ofishin Sen Ibrahim Shekarau Mall Bello Muhammad Sharada

Yanzu, da misalin karfe 8:44 na safiyar Lahadi 11/10/2020 na sami sako daga Director social media a ofishin Sen Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) Mall Bello Muhammad Sharada kamar yadda zaku gani a kasa :- Aslm AlaikumSir, AlhamdulillahIna godiya GA AllahAn yi aiki. Ranar Alhamis An yi nasara. Allah ya karbi tawassulinku Ina godiya gareka daContinue reading “Director social media a ofishin Sen Ibrahim Shekarau Mall Bello Muhammad Sharada”

Sen Ibrahim Shekarau MEDIA na yiwa Bello Muhammad Sharada fatan samun sauki

Wannan gidan yada labarai mai suna a sama na addu’a ga daya daga cikin abokin hulda kuma Director Social Media a fadar Distinguished Sen Ibrahim Shekarau, wato Mallam Bello Muhammad Sharada, wanda ke fama da rashin lafiya kuma za’a yi masa aiki, Allah ya bashi lafiya ya sa kaffara, Allah ya bada sa’a ayi aikiContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau MEDIA na yiwa Bello Muhammad Sharada fatan samun sauki”

Distinguished Sen Ibrahim Shekarau yakai ziyarar ta’aziyya masaraurar Zazzau

(S4S) A Safiyar Litinin 21/9/2020. Mai Girma Sardauna Kano Kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau, Ya Ziyarci Masarautar Zazzau, Domin Yin Ta’aziyyar Mai Martaba Sarkin Zazzau Alh Dr Shehu Idris. Haka Kuma Ya Gabatar Da Ta’aziyyar Sa Ga Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Da Dukkan Sarakunan Najeriya. Hada DaContinue reading “Distinguished Sen Ibrahim Shekarau yakai ziyarar ta’aziyya masaraurar Zazzau”

Sen Ibrahim Shekarau Media, reliable, durable and trustworthy

http://s4s.home.blog http://s4s.news.blog http://giantinthesun.wordpress.com http://iroali.wordpress.com The above sites are reliable sources that showcase the activities of Distinguished Senator Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. Don’t be left behind grab them, hug them and romance with them, you will never regret you did

Sen Ibrahim Shekarau a shirye-shiryen zaben gwamnan jihar Edo

Ga Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR da Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Kuma Sardaunan Kano Mal Dr Ibrahim Shekarau CON. Da Sanatan Kano Ta Arewa Sanata Barau I Jibrin Da Sauran Yan Tawagar Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR A Shirye-Shiryen Zaben Gwamnan Jihar Edo.

Sen Ibrahim Shekarau at his best in Edo

Distinguished Sen Ibrahim Shekarau in continuation of his best, making consultations with the Northern communities in Edo State all in preparations of the gubernatorial election. The Northern Nigeria communities lived there endorsed the APC aspirant and were urged by the Distinguished Sen Ibrahim Shekarau CON not to end the endorsement on the table but followContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau at his best in Edo”

Sen Ibrahim Shekarau in consultation with Northern communities in Edo State

H.E Most Distinguished Senator Dr Mallam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano (CON) on Friday in a meeting with Northern communities led by Sarkin Hausawan Benin City Edo State Alhaji Adamu Isah Dutse and other leaders of Northern Citizens who are living in Edo State. A Yau Juma’a Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Kuma Sardaunan KanoContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau in consultation with Northern communities in Edo State”

Sen Ibrahim Shekarau yayin tuntubar al’ummar jihar Edo

A Shirye Shiryen Zaben Gwamnan Jihar Edo Da Ake Shirin Gudanarwa a ranar 19/9/2020. Wanda Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR Shine Shugaban Yakin Ciyo Zaben. Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Kuma Sardaunan Kano Mal Dr Ibrahim Shekarau, Tuni Yayi Gaba Wajen Taya Mai Girma Gwamnan Kano Wannan Aiki, DominContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau yayin tuntubar al’ummar jihar Edo”

Jummah Message From Sen Ibrahim Shekarau Media

And they were not divided until after the knowledge came unto them, through rivalry among themselves; and had it not been for a Word that had already gone forth from thy Lord for an appointed term, it surely had been judged between them. And those who were made to inherit the Scripture after them areContinue reading “Jummah Message From Sen Ibrahim Shekarau Media”

Sen Ibrahim Shekarau Media Wishes Muslims A Happy Islamic New Year 1442 AH

The Islamic New Year, also called the Hijri New Year or Arabic New Year, is the day that marks the beginning of a new Hijri year, and is the day on which the year count is incremented. The first day of the Islamic year is observed by Muslims on the first day of the monthContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau Media Wishes Muslims A Happy Islamic New Year 1442 AH”

Sako daga Senator Ibrahim Shekarau Media

Ina mana barka da riskar wannan wata mai alfarma. Allah SWT ya sadamu da dukkan alkhairan dake cikin wannan wata, Ya kuma karemu daga dukkan sharri. Allah Ya bamu ikon yin aiki na gari a cikinsa wanda zai zamo sanadin samun yardar Allah, Rahma, gafara da dukkan alkhairai na duniya da lahira. Allah Ya saContinue reading “Sako daga Senator Ibrahim Shekarau Media”

Design a site like this with WordPress.com
Get started