Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai Nake Gabatar Muku da Dan Takara ta, Kuma zabin Matasa Hon. Abdullahi Ahmad Tadada A matsayin Shugaban Matasa na Jam’iyar APC ta Jahar Kano (APC Kano State Youth Leader). A Sanina da Hon. Abdullahi Ahmad Tadada Mutunne Jajirtacce wanda Kullin burinsa Yaciyar da Matasa gaba ta kowane Fanni.Continue reading “Mu zabi Abdullahi Ahmad Tadada ( Jagoran Matasa Na Jihar Kano) A Jam’iyyar APC”
