NEXT LEVEL YAN PDP NA GASKIYA

Maigirma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR Khadimul Islam ya karbi bakuncin ‘yan PDP tsagin Amb Aminu Bashir wali, Sen Bello Hayatu, Hon Salisu Buhari da Alh Yahaya Bagobiri a dakin taro na Africa dake fadar Gwamnatin Kano sunje fadar ne dan taya Gwamna murna da jaddada mubayi’arsu ga Gwamna a yayin maida jawabi GwamnaContinue reading “NEXT LEVEL YAN PDP NA GASKIYA”

Daurin Aure Cikin Hotuna

A wannan rana ta Lahadi 7/4/2019 daya daga cikin ‘yan gwagwarmaya a fadar mundubawa Mallam Haroun Shekaran Gama ya sake angwancewa kari akan angwancewarsa ta fari, yanzu haka Mallam Haroun Shekaran Gama ya zarce sa’ansa. Muna addu’a Allah yasa albarka cikin iyalinsa ya bashi ikon sauke nauyin da ya karu akansa na yin adalci aContinue reading “Daurin Aure Cikin Hotuna”

Design a site like this with WordPress.com
Get started