Daga Datti Assalafiy Sanannen ‘dan jarida Jaafar Jaafar wanda ya fitar da video na zargi akan Maigirma Khadimul Islam Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya wallafa wannan rubutun a shafinsa na racebook tun ranar 25-9-2018 kamar yadda za’a gani a wannan screenshot. Idan ba wata boyayya a kasa Malam Jaafar a matsayinka na ‘dan jarida daContinue reading “ME YA HANAKA TONAWA KWANKWASO DA SURUKINSA ASIRI?”
Daily Archives: March 20, 2019
AN YANKA TA TASHI: ASIRIN YAN KWANKWASIYYA ZAI TONU
Jam’iyar APC ta jihar Kano ta nemi hukumar zabe da ta bada sunayen masu sa ido na gida da na kasar waje wato observers da aka tantance domin jan’iyar APC na zargin Kwankwasiyya sun yi amfani da na bogi a zaben daya gaba ta. Sannan kuma Jami’ar ta APC ta sake neman hukumar zabe daContinue reading “AN YANKA TA TASHI: ASIRIN YAN KWANKWASIYYA ZAI TONU”
EFCC TA WAIWAYI KWANKWASO
Daga Mal.Bello Muhammad Sharada Hukumar EFCC ta bayar da notis cewa nan gaba kadan, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso zai bakunce ta, domin a samu bahasi daga gare shi akan kudi naira miliyan 70 da aka kwasa daga kowacce karamar hukuma guda 44 na KANO.Jumlar kudin ya kai naira biliyan uku da miliyan 80 kuma anContinue reading “EFCC TA WAIWAYI KWANKWASO”
SHEIKH AHMAD SULAIMAN
Allah dan tsarkin mulkinKa, dan Isar zatinKa, domin darajar litattafanKa, domin sunayenKa tsarkaka, wadanda AnnabawanKa da ManzanninKa da Amintattun bayinKa suke rokonKa kake amsawa, wadanda muka sani da wadanda bamu saniba dan soyayyar da Kakeyiwa Annabi Muhammad SAW, Ka bayyana wannan bawa naKa a duk inda yake. Amin ya Rabbal Alamin

You must be logged in to post a comment.