KAI ‘DAN JARIDAR KWANKWASIYYAH KAJI TSORON ALLAH

Daga Jibril Muhammad Na Tara Dan jarida Jaafar Jaafar wanda ya fitar da faifan video na zargi akan Maigirma gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje yazo da wata boyayyar ajanda da yake da ita akan Malaman jihar Kano Jama’a kusan kowa dai yanzu yana da masaniya akan abinda ya faru da Babban Alaramma MahaddacinContinue reading “KAI ‘DAN JARIDAR KWANKWASIYYAH KAJI TSORON ALLAH”

Umarnin Jagororinmu – Adam M Panda

MATASA INA HANKALINKU DA WAYEWARKU SUKA TAFI? Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da Sanata Malam Ibrahim Shekarau sun umarci ‘ya’yansu 1. Haruna Ibrahim Shekarau (Chiroma) 2. Usman Abdullahi Umar Ganduje (Abba) da su shiga cikin ‘yan uwansu Matasa wajen zagawa kananan hukimomin Jihar Kano 44 domin tallata hajjar APC. Haka kuwa akayi. Amma Sanata Rabi’u MusaContinue reading “Umarnin Jagororinmu – Adam M Panda”

Kwankwaso Ya Kafa Kwamitin Gano Filayen Da Za a Kwacewa Talakawa Idan Abba Ya Hau Mulki

Daga Idris Zango Wannan Ja. Allah wadai da wannan mummunan tanadi da Kwankwaso yakewa mutanen Kano, wai tunanin PDP Kwankwasiyya zata sake dawowa kan kujerar gwamnatin jihar Kano. Dan kuwa labarin sirri da yake samunmu yanzun nan ance jiya Jumaa da daddare ne ya kafa wani kwamitin da zai bi wurare a cikin Kano dominContinue reading “Kwankwaso Ya Kafa Kwamitin Gano Filayen Da Za a Kwacewa Talakawa Idan Abba Ya Hau Mulki”

Free Education Ko Yaudara? – Muzammil Mandawari

A ranar da aka rantsar da Malam Ibrahim shekarau a matsayin gwamnan Kano a jawabin sa na farko yace ya daukewa mata biyan kudin makaranta Da zuwan sa gwammnan Kano Karo na biyu Sen Rabiu kwankwaso ya dawo da biyan kudin makarantar, har akai hira da kwamishinan ilimi na wancen lokacin yake cewa duk ubanContinue reading “Free Education Ko Yaudara? – Muzammil Mandawari”

Design a site like this with WordPress.com
Get started