Ba A Fafar Gora Ranar Tafiya – Umar Faruq Muhammad

AL’ ANA WAQAD ASAITUM? Kowa yasan kungiyar Kwankwasiyya tayi Imani babu ruwan Siyasa da Addini, kwanannan Madugun su yace da Magada Annabawa sudena tsoma baki a siyasa ko kuma yayi amfani da Mumbarin sa na Ashariya ya ragargaje su. A wurin ‘Yan Kwankwasiyya Madugun su Takalmin karfe ne dashi, kowa yataka ya taku. Lissafin KwankwasiyyaContinue reading “Ba A Fafar Gora Ranar Tafiya – Umar Faruq Muhammad”

KADA KU SAURARE SU – Ibrahim Shekarau CON

Tare da girmamawa a gareku. Ina yi muku sallama ta addinin Musulunci, Assalamu alaikum. Nine dan uwanku, Ibrahim Shekarau, wanda kuka zaba tare da sauran takwarorina a matsayin sanatoci domin mu wakilceku a Majalisar dattijai ta Najeriya. Masoya da yawa suna tambayar gaskiyar zantukan karya da suke yawo dangane da samun sabani da shugabanninmu naContinue reading “KADA KU SAURARE SU – Ibrahim Shekarau CON”

Design a site like this with WordPress.com
Get started