Gwamna Ganduje ya taya Buhari murna

Mai girma gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya taya mai girma Shugaban Kasa Buhari murna sakamakon nasarar da ya sake samu a kotun sauraron korafe-korafen zaben shugaban kasa da ya gabata, wanda kuma jam’iyyar adawa ta kalubalanta. Wannan ya nuna irin yadda aka gudanar da zaben akan bin doka, tsafta da kwanciyar hankali, kamarContinue reading “Gwamna Ganduje ya taya Buhari murna”

AKWAI MATSALA: Yadda Cin Amana Ya Hana Kawo Karshen Boko Haram

Daga Datti Assalafiy: Na kalli hotunan da ‘yan ta’addan Boko Haram/ISWAP suka fitar har ma da bidiyo a harin da suka yi jiya, amma ban zan saka bidiyon da hotunan anan ba saboda yayi muni, sun tafi da motoci da kayan yaki masu yawan gaske, sun salwantar da rayukan jarumai. Baba Buhari muna jin takaicinContinue reading “AKWAI MATSALA: Yadda Cin Amana Ya Hana Kawo Karshen Boko Haram”

Sakon barka da Jummah daga Sen Ibrahim Shekarau Media

MANZON ALLAH tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi yace: “Bazaku shiga aljannah ba sai kun yi imani, kuma ba za kuyi imani ba sai kun so juna.” Shin ba na nuna muku wani abu da in kun yi shi za ku so juna ba? “Ku YADA SALLAMA TSAKANINKU.” Yan uwa, mukasance masuContinue reading “Sakon barka da Jummah daga Sen Ibrahim Shekarau Media”

Design a site like this with WordPress.com
Get started