Wanda Allah SWT ya azurta, yayi bukata daidai da arzikinsa, wanda kuma bai wadata da arziki ba, shima yayi bukata daidai da abinda Allah SWT ya hore masa, Allah baya dorawa rai sai abinda ta mallaka, duk wani tsanani yana tare da sauki. Quran: Surah 65 Verse 7 #SenIbrahimShekarauMedia
Daily Archives: September 6, 2019
16 Satumba ranar katin dan kasa a Najeriya
Najeriya ta bi sauran kasashen duniya wajen shelanta ranar 16 ga watan Satumba na kowace shekara a matsayin ranar alamar kasancewa dan kasa. Sakataran Gwamnatin Tarayya Boss Mustapha ne ya aikewa da shugaban hukumar kula da tantance yan kasa (NIMC) Aliyu Aziz domin ware wannan rana tare da bin sahun kasashen duniya wajen tantance al’ummarContinue reading “16 Satumba ranar katin dan kasa a Najeriya”

You must be logged in to post a comment.