Daga Umar Faruq Muhammad: Duk lokacin da Mutum ya tunkari wani Al’amari to Juriya da Dauriya suna daga cikin sinadaran kaiwa ga Nasara. Fafutukar Tsohon Mallamin Makaranta Mal. Ibrahim Shekarau ta neman Gwamnan Kano a 2003 ta koyarda wannan darasin. Mallamin ya Jure, Mallamin ya daure, an fada ya toshe kunnen sa, an aikata BatanciContinue reading “JURIYA DA DAURIYA”
Daily Archives: September 20, 2019
Sakon ta’aziyya daga S4S
Salam, A Madadin Shugabanin Da Magoya Bayan Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S), Muna Mika Sakon Taaziyar mu Ga Hon Sha’aban Ibrahim Sharada. Bisa Rasuwar Mahaifin sa Mal Ibrahim Sharada.Muna Rokon Allah Ya Gafarta Masa. Yasa Aljannatul Firdausi Makormasa. Iyalan sa Allah Ya Basu Hakurin Jure Rashin.Allah Ya Jikan Dukkan Musulmi Baki Daya. Nagode Abdullahi AhmadContinue reading “Sakon ta’aziyya daga S4S”

You must be logged in to post a comment.