Ba zan daina amfani da MTN ba. Haka nan SHOPRITE kuwa sai in ba ni da kudi. DSTV kuwa ba kama kafar yaro!!! Ashe kuna son goyon bayanmu kuke hana FULANI yin kiwo a yankunanku? Kuna son mu taya ku kuke murna da wani wawan gwamna ya ruguje mana masallaci? Ko sati ba’a yi ba.Continue reading “Ra’ayina ne – Bashir Ahmad Baba”
Daily Archives: September 5, 2019
Za abi doka domin dakatar da asusun hadin gwuiwar kananan hukumomi da jihohi
Sakataren Gwamnatin Tarayya Boss Mustapha yasha alwashin kawo karshen asusun ajiyar kudade na hadin gwuiwa tsakanin gwamnatocin kananan hukumomi da gwamnatocin jihohi ta sahihiyar hanyar amfani da tsarin mulkin Najeriya. Boss Mustapha yace, wannan hadakar asusun ajiyar kudade ana amfani dashi ta hanyar da bata dace ba, don haka ya zama wajibi a dakatar dashiContinue reading “Za abi doka domin dakatar da asusun hadin gwuiwar kananan hukumomi da jihohi”

You must be logged in to post a comment.