Daga Bello Muhammad Sharada: SABON MINISTAN HARKOKIN TSARO Jiya Asabat kungiyar masu kishin ci gaban jihar Kano KCCI suka shirya taron karrama sabon ministan harkokin tsaro na kasa Janar Bashir Salihi Magashi. A wajen maida martanin jawabansa ne ya gaya wa jama’a cewa shugaban kasa Muhammad Buhari ya yi barcinsa da minshari, ya sha kuruminsa,Continue reading “Janar Bashir Salihi Magashi”

You must be logged in to post a comment.