Daga Umar Faruq Muhammad A satin da yagabata Hon. Sha’aban Sharada ya Jagoranci Tawagar Dattawan APC na Municipal zuwa ziyara fadar Sanata Ibrahim Shekarau. Yayin Ziyarar tawagar ta gabatarwa Sardauna Mutanen dasuka ce sun zauna sun tattauna da jiga-jigan Karamar Hukumar sun zabe su a Matsayin Dattawan dazasu kula da Jam’iyyar a Municipal. Wannan JawabinContinue reading “Rikicin APC a Karamar Hukumar Birni”

You must be logged in to post a comment.