BABBAR NASARA DAGA ALLAH

Daga Datti Assalafiy: Dakarun Sojin Nigeria sun samu nasaran katse mummunan harin ta’addanci wanda annoba ‘yan ta’addan Boko Haram suka kaddamar a sassa dabam na jihar Borno tun daga jiya juma’a a tsakanin garuruwan Gajiram, Banki da Jiddari Polo Adadi mai yawa na ‘yan ta’addan Boko Haram sun bakunci lahira babu shiri, wanda zuwa yanzuContinue reading “BABBAR NASARA DAGA ALLAH”

Sakon Taya Murna: Hassan Sani Gidan Fulani

Kungiyar Shekaru4Senator S4S karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada tana mika sakon taya murna ga daya daga cikin ‘ya’yanta Hassan Sani Gidan Fulani murnar fita daga cikin gwagware inda ya angwance a wannan rana ta Lahadi 29/9/2019. Muna addu’a a garesu shi da amaryarsa, Allah ya sa albarka a cikin auran, yabada zaman lafiya, ya hireContinue reading “Sakon Taya Murna: Hassan Sani Gidan Fulani”

Design a site like this with WordPress.com
Get started