Daga Jamilu Away Mai Jakai: A fahimtar Madugun Kwankwasiyya Ba’a Aikin Alkhairi Sai Lokacin Zaman Banza. Shi Kuma Mallam Ibrahim Shekarau Fahimtarsa Shine Lokacin Dakake Da Aiki Lokacin NE Yafi Dacewa Kamaida Hankali Wajen Aikin Alkhairi Saboda Yafi Falala Da Lada Dan haka yake zuwa gidan Mutuwa, Daurin Aure, duba Marasa lafiya Yana Gwamna daContinue reading “KWANKWASO/SHEKARAU MUNGA ZAHIRIN KOWA”
Daily Archives: September 23, 2019
FARFESA MAI Dara JA?
Daga Umar Faruq Muhammad: Jiya a hirar Madugun Kwankwasiyya yayi abinda yasaba na zagin Farfesoshin dasuka Jagoranci zaben 2019 tare da jaddada musu sunan rashin daraja saboda zargin su dacewa sun sauya alkaluman zabe, yakuma ce bai taba rantsar da wani a hatamtacciyar Kujera ba. Farfesa Sani Lawal Malumfashi shine ya Jagoranci Hukumar zabe taContinue reading “FARFESA MAI Dara JA?”

You must be logged in to post a comment.