Gwamnatin Tarayya zata fara zaftare kudadenta da ta ba Jihohi rance domin kashe gararin biyan albashi da hakkokin ma’aikata da gwamnatocin jihohin suka gagara biya mai suna (bailout loan) Ministan kudi Zainab Ahmed ta bayyana cewa kudaden da suka kama Naira biliyan dari shida da sha hudu (#614bn) za’a fara zaftaresu daga gwamnatocin jihohin daContinue reading “Gwamnatin tarayya zata fara zaftare kudaden da ta ba jihohi bashi”
Daily Archives: September 10, 2019
Atiku da Buhari: Laraba 11/9/2019 ce ranar yanke hukunci
Idan Allah ya kaimu gobe Laraba 11/9/2019 kotun sauraron karar shugaban kasa zata yanke hukunci tsakanin Atiku da jam’iyyar sa ta PDP suka kai shugaba Buhari da hukumar zabe mai zaman kanta wato INEC domin zargin hada baki wajen ayyana Buhari da lashe zaben. Sanarwar ta fito daga bakin kakakin yada labarai ta kotun Sa’adiyyaContinue reading “Atiku da Buhari: Laraba 11/9/2019 ce ranar yanke hukunci”

You must be logged in to post a comment.