Zanyi amfani da wannan dama wajen taya ‘yanuwa abokan gwagwarmaya a fadar mundubawa murnar samum scholarship domin tafiya karatu kasar Benin (Cotonou) ta karkashin ofishin sanatan Kano ta tsakiya. Muneer A Sadi Muktar B. Kawu Abba A. Abdullahi Muna tayaku murna #SenIbrahimShekarauMedia

You must be logged in to post a comment.