Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yasha alwashin daukaka darajar asibitocin sabbin masarautun gargajiya na gundumomi hudu (4) daya assasa a Jihar Kano. Yayi wanna jawabi a gaban Sarkin Rano Mai martaba Alhaji Tafida Abubakar ranar Asabar 6/7/2019 inda yakai masa ziyarar ta’aziyya na rayuwar dansa Alhaji Aliyu Tafida. Gwamna Ganduje, yace, daukaka darajar asibitocin zai rageContinue reading “Zamu Daukaka Darajar Asibitocin Sabbin Gundumomin Masarautu – Ganduje”
Daily Archives: July 7, 2019
Abdullahi Shekaran Kadawa Ya Tsere Sa’a
Maigirma Sardaunan Kano, Senator Ibrahim Shekarau CON ya halarci daurin auran daya daga hadimansa a yanar gizo kuma coordinator #S4SUngogoLG, Abdullahi Shekaran Kadawa, wanda aka gudanar ranar Lahadi 7/72019. Muna fatan Allah yasa albarka, ya bada zaman lafiya da hakuri da juna. #SenIbrahimShekarauMedia

You must be logged in to post a comment.