Nura Sani Jibrin Gwagwarwa

INNAH LILLAHI WAINNAH ILLAIHIR RAJUUN! NACIKA DA MAMAKI AKAN ABINDA MALAM IBRAHIM SHEKARAU YAYI. Cikin wani yanayi naban mamaki tareda alhini Wanda masu iya karatun turanci da rubuntun turanci kan Kira (surprised) ko (marvellous) Haduwarmu keda wuya yayin isarda sakon da megidana ya turani jahar jigawa dutse, a tashar mota a yau, Sainaji ance salamContinue reading “Nura Sani Jibrin Gwagwarwa”

Sannu Da Zuwa Kumbotso

GENERAL COORDINATOR TEAM CAMPAING KUMBOTSO NA MAIGIRMA SARDAUNA, HON FATIHU UBA SA’AD Yana kiraga Daukacin Al ummar kumbotso masoya maigirma SARDAUNA da maigirma GWAMNAN jahar kano, Kuma yana maraba da Zuwan masu Girma H,E DR, MAL IBRAHIM SHEKARAU SANATAN KANO TA TSAKIYA 2019, TARE DA MAIGIRMA GWAMNA KANO 4+4 DR, ABDULLAHI UMAR GANDUJE 4+4=8 ZuwaContinue reading “Sannu Da Zuwa Kumbotso”

Design a site like this with WordPress.com
Get started