Komai yana da ka’ida, komai yana da lokacinsa, yanzu lokacine na zaben Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau a majalisar dattawa ta kasa. Hakane zai bada dama ga sauran bangarorin Najeriya su kara fahimtar nagarta, dattako, kwazo, jajircewa da kuma fasaharsa. #S4S2019
