BREAKING: Osinbajo finally reacts to Obasanjo’s attack on him, Buhari govt [Full text] – Daily Post Nigeria , more details : https://noox.app/ng/3980356
Daily Archives: January 21, 2019
Na’Allah Raheemeeb
Komai yana da ka’ida, komai yana da lokacinsa, yanzu lokacine na zaben Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau a majalisar dattawa ta kasa. Hakane zai bada dama ga sauran bangarorin Najeriya su kara fahimtar nagarta, dattako, kwazo, jajircewa da kuma fasaharsa. #S4S2019
Na’Allah Raheemeeb
Gina Dan’adam, mutunta shi da kuma bashi damar walwala, samar masa da ingantacciyar lafiya da ingantaccen ilimi shine sharbar romon dimokaradiyya. Wannan shine babban mafarkin Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau, kuma sune dokoki da kudire-kudiren da yake kokarin tabbatarwa ga al’ummar Najeriya Idan ya hau kujerar Sanata. #S4S2019
Hon. Ahmad Abdullahi Tadada
Tuni Aka Fara Fita Tour,A Shirye Shiryen Zaben 2019.Abun Duba Da Jin Dadi Shine,Yadda A Kowacce Karamar Hukumar Da Akaje,Sai Jagorori Sun Ziyarchi Fadar Hakimin Wannan Karamar Hukumar. Wanda Yana Nuna Irin Girmamawa Da Ake Yiwa Masarauta. Ziyartar Masarautu Da Akeyi,Anayi Ne Domin Kara Bayyanawa Al’Umma Cewa Su Iyaye Ne Da Ake Son Mu DingaContinue reading “Hon. Ahmad Abdullahi Tadada”
DALILIN DAYASA RABIU KWANKWASO BAI SAKE NEMAN TAKARA BA A ZABEN 2019
KWAMISHINAN YADA LABARAI NA JIHAR KANO MALLAM MUHAMMAD GARBA Dalilin da yasa tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bai sake tsayawa takara ba shine tsoron shan kayi a hannun a tsohon gwamna Ibrahim Shekarau, kamar yadda gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana. Kwamishinan yada labaran gwamnan jahar Kano, Malam Muhammad GarbaContinue reading “DALILIN DAYASA RABIU KWANKWASO BAI SAKE NEMAN TAKARA BA A ZABEN 2019”
Local Government Chairman Punished After Shouting APC At PDP Rally
Sakon Girmamawa Zuwa Ga Masoya #S4S
Salam, Barka da warhaka, tareda fatan kana cikin koshin lfy Chairman #S4S2019 na jiha Abdullahi Ahmad Tadada ya umarceni na mika godiya gareka da jinjinar girmamawa, masamman yadda kake bunkasa tafiyar Sardaunan Kano dakuma kungiyar #S4S2019 Allah yakara basira, yabamu nasara a duk inda muka tsinci kanmu.
