SARDAUNAN KANO YA BUDE GASAR CIN KOFIN SARDAUNA 4 SANATA A FILIN WASA NA SABON GARI #S4S 2019 INSHA ALLAH.
Daily Archives: January 23, 2019
Peacock
H.E @GovUmarGanduje has completed over 20 inherited road projects. He also initiated & completed over 20 new road projects, & has many more ongoing road projects in Kano. Indeed Ganduje has done well in infrastructure & deserves a 2nd term In Sha Allah. #Ganduje2019 #AikiDaiBaba https://t.co/oQ8vOn2fSB
SANATA M KABIR
#S4SGEZAWA Allahamdullillah gezawa da gabasawa sun amsa kira sunce Kano central sai malam. Ganduje 4+4+
Abba da Baba
If you know, you know!
How Babangida caused division between Atiku, Obasanjo – TY Danjuma – Premium Times Nigeria
How Babangida caused division between Atiku, Obasanjo – TY Danjuma – Premium Times Nigeria , more details : https://noox.app/ng/3998172
TARON KUNGIYOYIN APC
2 3/01/2019 Yanzu haka a coronation hall inda gwamnatin jahar Kano ke ganawa da ‘yan kungiyoyi daban-daban domin kaiwa ga nasarar lashe zaben dake tunkaromu. #S4S2019
WANENE IBRAHIM SHEKARAU
H.E Mallam Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) dan kishin kasa kuma dan kishin al’ummah, shi mutum ne wanda ya mallaki zuciyarsa ba wanda zuciyarsa ta mallakeshi ba, baya fifita kansa wajen mallakar duniya, babu abinda ke rufe masa ido. Bashi da bukatar sanin wanda zai taimakawa, domin yana daukar duk abinda zaiyi amfani dashi wajen taimakawaContinue reading “WANENE IBRAHIM SHEKARAU”
DALILIN DAYASA RABIU KWANKWASO BAI SAKE NEMAN TAKARA BA A ZABEN 2019
WAMISHINAN YADA LABARAI NA JIHAR KANO MALLAM MUHAMMAD GARBA Dalilin da yasa tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bai sake tsayawa takara ba shine tsoron shan kayi a hannun a tsohon gwamna Ibrahim Shekarau, kamar yadda gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana. Kwamishinan yada labaran gwamnan jahar Kano, Malam Muhammad GarbaContinue reading “DALILIN DAYASA RABIU KWANKWASO BAI SAKE NEMAN TAKARA BA A ZABEN 2019”

You must be logged in to post a comment.