Maigirma Sardaunan Kano Dr Ibrahim Shekarau tareda Ministan noma Audu Ogbe a gidan gwamnatin jihar kano
Daily Archives: January 24, 2019
Umar Faruq Muhammad
S ARDAUNA NE DAYA TILO! Indai magana ake ta Dan Siyasar da yadamu da cigaban Addini tare da tsayawa akan Manufa to daga Sardauna an gama. Bama a Jihar Kano kadai ba, Duk fadin tarayyar Nijeriya Sardauna ne Jagora a fannin Siyasa mai Manufar taimakon addini. Nan taron Masu kishin Addini ne dasuka hada JihohinContinue reading “Umar Faruq Muhammad”
Ameen Commandeer
Mijin Amina mai amana da amince, Mijin Halima mai halin yen aljjanna, Mijin Gaje ka gaji mutum taka da yakana, Mijin Zainab mai ziyarar al’umma da zayyana, ko makiyan ka sun San gaskiya ka, adawa CE ta rufe mu su idanu, Allah ya yarda kai senator Dan tsarkin jikin manzon Allah.
Umar Abubakar Alhajee
G a Abba da baban Abba A jiya kenan lokacin da wata hukuma ta duniya ta shiryawa ‘yan takarkarin gwamnonin jahar kano lakca akan zaman lfy.Mai martaba sarkin kano mal sunusi na biyu ya halatta.Sai dai abun Takai-ci mai mukulli bai halatta ba ko menene dalili?
Na’Allah Raheemeeb
MATSAYINSA GA AL’UMMAH H.E Mallam Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) yana daraja, mutunta da kuma karrama al’ummah gwargwadon Iko, yana kulawa wajen sauraron kowa batare da girma ko kankantar mutum ba. Yana mika hannayensa na taimako garemu, bazaka taba ganinsa cikin damuwa ko bacin rai ba, yazama wajibi mu zabeshi domin kara masa kwarin gwuiwa daContinue reading “Na’Allah Raheemeeb”
NASEERO ZANGO
K UNGIYAR MAHAUTAN KANO SUN KARRAMA SARDAUNAN KANO DAN TAKARAR SANATAN KANO TA TSAKIYA DA KYAUTAR ALKUR’ANI MAI GIRMA, AI DAMA KOWA DA KYAUTAR DATA DACE DASHI #S4S 2019 INSHA ALLAH.

You must be logged in to post a comment.