
Mijin Amina mai amana da amince,
Mijin Halima mai halin yen aljjanna,
Mijin Gaje ka gaji mutum taka da yakana,
Mijin Zainab mai ziyarar al’umma da zayyana, ko makiyan ka sun San gaskiya ka, adawa CE ta rufe mu su idanu,
Allah ya yarda kai senator Dan tsarkin jikin manzon Allah.
