TAMU DABAN TASU DABAN Haruna Ibrahim Haruna Shekarau #AbbaUmar Abdullahi Umar Ganduje #Abba A wajen yakin nemawa APC kuri’a a garin Wudil. #KanawaMuDauBabanAbba
Daily Archives: January 26, 2019
WUDIL DA GARKO
Wudil da Garko Sun Amsa Kira Alhamdulillah, a yau kananan hukumomin WUDIL da GARKO sunce ba chanji, APC sama da kasa. Hadin kauri Maigirma khadimul Islam H.E Abdullahi Umar Ganduje da Maigirma khadimul Islam wal Muslimina H.E Mallam Ibrahim Shekarau da Dan Sarki jikan Sarki dodon masu jan kai Abdullahi Abbas, me tsoro bashi gwanintaContinue reading “WUDIL DA GARKO”
SAKON TA’AZIYYA
SAKON TA’AZIYYA DAGA #S4S2019. A madadin shugabanni da dukkannin membobinta muke mika sakon ta’aziyyarmu ga daya daga cikin jagororin wannan kungiya wato Alh. Haruna Muhammad Gama (Garkuwar Sardauna) bisa rasuwar kanwarsa wadda Allah ya yiwa rasuwa. Da fatan Allah (S.W.A) ya jikanta ya gafarta mata ya yafe mata kurakuranta ya sada ta da Annabin rahamaContinue reading “SAKON TA’AZIYYA”
SAKON TAYA MURNA
SAKON TAYA MURNA DAGA #S4S2019. A madadin shugabannin #S4S na jiha karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada da sauran membobinsu muna amfani da wannan dama domin taya Bello Muhammad Sharada, Nasir Harun Alfakakiy Alkanawiy da Uzairu Hassan Hussain da sauran su murnar basu mukamai da na Social Media da mai girma Sardaunan Kano Khadimul Bn AdamContinue reading “SAKON TAYA MURNA”
Tijjani Abdullahi Jaja
INA GWANIN WANI ! KASHI NA DAYA. malam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano idan ana maganar yan siyasa dasuka jajirce wajan kyautata jin dadi da walwalar al, umarsu , babu shakka sardauna ya tserewa sa, a , Malam Ibrahim Shekarau dan siyasa ne, shigoba ne kuma jagora ne Wanda mu yan jihar kano muke alfahari daContinue reading “Tijjani Abdullahi Jaja”
Adams Uba
AMADADIN S4S2019 RESHEN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO, MUNA TAYA MAIGIDAN MU KUMA JAGIRTACCE AKAN TAFIYAR MAIGIRMA SARDAUNA A KUMBOTSO, HON FATIHU UBA SA’AD KARIN SAMUN MATSAYI AKAN TAFIYAR MAIGIRMA SARDAUNA, HAKIKA WANNAN MATSAYI DA SARDAUNA YAKARA MAKA NA YOUTH DIRECTORATE SECRETARY KANO CENTRAL, MU YAN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO MU AKAYIWA, KASANCEWARKA ME KOYI DA HALAYEN NAContinue reading “Adams Uba”
Na’Allah Raheemeeb
ME TAWAKKALI DA ME TAWAKKALI #S4S2019 H.E Dr Abdullahi Umar Ganduje yayin da yake bada labari akan Maigirma Tsohon Gwamnan Kano Mallam Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) da irin tawakkalin da yayi har yakadasu a zaben2003 wanwar, a cewarsa. Kamar yadda shima yaci zabe a 1998 amma akayimasa kyememe ya hakura yakarbi mukamin mataimaki gwamna,Continue reading “Na’Allah Raheemeeb”

You must be logged in to post a comment.