TARON YAN KWANKWASIYYA YA RIKIDE ZUWA FASHI DA MAKAMI. A jiya lahadi 27/1/2019 kungiyar kwankwasiyya da dantakarar gwamna na pdp suka gabatar da taron yakin neman zabe a karamar hukumar birni da kewaye a mazabar gandu kusa da trade fair, amma abin mamaki da bakin ciki bayan kammala taron yan qungiyar kwankwasiyyar suka farwa mutaneContinue reading “MATASA MASU KAYAN AIKI”
Daily Archives: January 28, 2019
ALJANI YA BAYYANA AMATSAYIN BABBAN BAKO‼️
ALJANI YA BAYYANA AMATSAYIN BABBAN BAKO‼️ Ajiya a wajan taron Kwankwasia Aljanu sun Bayyana amatsayin manyan baki na musamman a wajan taron Kwankwasia, Ba mamaki daga India suke! Wannan yake nuna cewar wakilin Shedanu ya Bayyana awajan, Duk inda kaji ance Shedanu sun bayyana kasan ko babu mutanen…… Wannan labari ya ishemu ta shafukan sadaContinue reading “ALJANI YA BAYYANA AMATSAYIN BABBAN BAKO‼️”
TANADIN SARDAUNA GA AL’UMMARSA
BANGARORIN DA MALAM IBRAHIM SHEKARAU ZAI BAWA MAHIMMANCI IDAN AKA ZABESHI SANATA. #S4S2019 Malam Ibrahim Shekarau yace ” idan har Allah ya bashi damar zama sanatan Kano ta tsakiya, daya daga cikin bangarorin da zai bawa mahimmaci shine gina dan Adam, domin gina dan Adam shine gaba da gine-ginen hanyoyi da tituna. Yace zaiyi dukContinue reading “TANADIN SARDAUNA GA AL’UMMARSA”
BICHI, BAGWAI DA SHANONO
#S4S2019 Bazaka yadda da idonka ba a lokacin da ka fara ganin wannan tururuwar al’ummah, amma daga karshe zaka fahimci lallai idanuwanka gaskiya suke nunamaka, saboda iyakar ganinka, mutane ne ke fiyowa domin Taron ganin tawagar Maigirma Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau. Taron yakai taro, anyi shi cikin jindadi, walwalaContinue reading “BICHI, BAGWAI DA SHANONO”

You must be logged in to post a comment.