KURA GARIN NA’ALLAH

Talata 29/01/19 Rundunar Nasara ta Jam’iyyar Apc karkashin jagoranci Maigirma Gwamnan jahar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da Tsohon Gwamnan jahar kano Dan Takarar Sanatan Kano ta Tsakiya suka sauka garin Kura/Madobi/Garun Malam. Al’ummar Wannan yanki sun amsa kira sunce ranar zabe kawai suke jira zasu yi Apc daga sama har kasa 4+4 Buhari/Ganduje Shekarau4KanoCentral.Continue reading “KURA GARIN NA’ALLAH”

SAKON TAYA MURNA GA JAM’IYYAR APC

Sun ajiye jar tagiya #S4S2019 Dubun dubatar mabiya darikar Kwankwasiyya ne a yau Talata 29/01/2019 suka jefar da jajayen hulunansu domin shiga Jam’iyyar APC a garin Madobi. Wannan ya bude wani sabon shafi a siyasar Madobi inda ake ganin cewa gari ne na Maigirma tsohon Gwamna Rabi’u Kwankwaso kuma inda yayi kakagida. Karbe wannan gariContinue reading “SAKON TAYA MURNA GA JAM’IYYAR APC”

KWARYA A GURBINTA

#GandujeSaiKai8 Gaskiyar magana maigirma gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi abinda da yakamata yayi wajen sakawa titin karkashin kasar nan sunan mutumin daya bada gudunmawar sa sosai wajen tallafawa da kuma cicciba dukkan matasa dama duk wani dan asalin kano wato an saka mata sunan marigayi galadiman kano ALHAJI TIJJANI HASHIM Baba ganduje muna godiyaContinue reading “KWARYA A GURBINTA”

Ajingi, Albasu da Gaya

AIKI CIKIN MUTUNCI Yau ma kamar kullum, kananan hukumomin Ajingi, Albasu da Gaya mutane sun fito domin fatan alkhairi ga tawagar Maigirma Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) dakuma ‘yan takarkarun APC na Jihar Kano Dukkanin alamu suna nuna karfin magoya bayan da Jam’iyyar ta APC ke dashiContinue reading “Ajingi, Albasu da Gaya”

Design a site like this with WordPress.com
Get started