Idan baka gani ba ka gani A yau dai tafaru ta kare, Buhari ya daga hannun Ganduje. Daga Na’Allah Raheemeeb
Daily Archives: January 31, 2019
Kurunkus
Ranar Kanawan Dabo Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR da mataimakin sa Dr Nasiru Yusuf Gawuna da tsohon mataimakin sa Farfesa Hafiz Abubakar da tsohon mataimakin Gwamna Abdullahi T. Gwarzo da Minista Abdurrahman Dambazau da Gwamnonin Zinder da Maradi daga jamhuriyar Nijar, sauran manyan Jami’an gwamnatin jiha da na taraiya sun shirya dominContinue reading “Kurunkus”
Mazabata abin alfahari na
Mu hadu a akwatun zabe Ni in sha Allah Daga yanzu na koma da komai nawa zuwa mazabata. Domin itace mutunci na A siyasa. Duk cika bakin Dan siyasa da Dagawa, da Shige shigensa bashi da mutunci In har bai ci mazabarsa ba, da Akwatunsa ba. In sha Allah kamar yadda nasaba cinye akwatuna daContinue reading “Mazabata abin alfahari na”
Sanatan Kano Ta Tsakiya
#S4S2019 Gwabnatin Mallam Ibrahim Shekarau tafi kowacce irin gwabnati daukar ma’aikata a tarihin Jihar Kano. Muna kyautata masa zaton zaifi ko wanne sanata samowa ‘yan Kano federal appointments. Allah Ya shiga cikin al’amuransa Ya bashi sanata.

You must be logged in to post a comment.